Main menu

Pages

TAHIR FAGGE YAYI BAYANIN IRIN KADDARA DA MATSIN RAYUWAR DA YA SHIGA

 Tahir Fagge yayi bayanin irin kaddarar da ya shiga da halin Rashi har ta kaiga yana yin abinda yake yanzu.

Shiyasa a rayuwa ake so a dinga yima mutum Uzuri a dukkan al'amura na rayuwa. Tahir Fagge dai kamar yadda kowa ya sani ne Yana Shan faman suka da zagi akan rawar da yake yi a Gala.Don haka a firan da yayi da BBC yayi bayani dalla dalla da irin matsalar rayuwa da kaddarar da ya fada. Nasan duk Wanda ya saurari wannan fira zai tausaya masa ya Kuma yi masa Uzuri.Don haka ga videon ku kalla daga farko har karshe. Amma kafin nan mu taya wannan bawan Allah da rokon Allah da Ya yassare masa ya daina ire iren wadannan abubuwa da Raye rayen da yake yi domin Basu dace da babban mutum kamar shi ba. Allah Ka fidfo Mai da hanyar samu ta Alkhairi da ta dace dashi Ameen Ameen.
Comments