Main menu

Pages

June 2023

CIKAKKEN BAYANI AKAN WASU MUHIMMAN ABUBUWA DA AKESO MACE TA DINGA CI A KULLUM.
  Cikakken Bayani akan Wasu Ingantattun Abubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki:  Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin a...
Read more
HANYOYI SHA UKU DA ZA A BI WAJEN AMFANI DA NONON RAKUMI DA FITSARIN SA
  Yanda za ayi amfani da Nonon Rakumi da Fitsarinsa wajen Maganin wadannan cutuka guda Sha uku (13) 1- Ciwon Sugar   Mai fama da larurar ciw...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA SASSAKEN MARKE WAJEN MAGANCE CUTUKA
  Amfanin Garin Sassaken Marke wajen Maganin cututtuka daban badan. Ko shakka babu, jikin mutum yana samun ginuwa ne da samun kariya daga ma...
Read more
ADADIN YAWAN RUWAN DA AKESO A SHA A KULLUM DON KIYAYE LAFIYAR KODA
   Adadin Ruwan Da Za Ka Sha Kullum Domin Lafiyar Ƙodarka. Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lit...
Read more
MUHIMMAN SHAWARWARI GUDA HAMSIN (50) GA DKKAN MATA NA AURE KO MASU NIYYAR YI
Husnah03 10 June 2023
  Shawarwari 50 Zuwa Ga Matan Aure, Zawarawa Da ‘Yan Mata. Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama mai jinkai, tsira da aminci su tabbata ga An...
Read more
YANDA MACE ZATA MAGANCE MATSALAR BUSHEWAR DA SAMUN DAWWAMAMMEN NI'IMA
  Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni'ima da kauda duk wasu cutukan gabanta. - Asami zuma Mai kyau. - Gar...
Read more
AMFANIN CIN NAMIJIN GORO DA ALAWAR TOM TOM GA DAN ADAM
  Amfanin Cin Namijin Goro da Alawar Tom Tom guda goma sha shidda (16) ga Lafiyar Dan Adam. (1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada...
Read more
HANYAR DA MATARA DA TA HAIHU ZATA BI DON DAWO DA NI'IMAR TA
  INGANTACCEN HADIN DA MATAR DA TA HAIHU ZATA YI DON DAWO DA NI'IMAR TA. Akan samu wasu mata bayan sun haihu  suna fama da matsalar bush...
Read more