Main menu

Pages

YANDA MACE ZATA MAGANCE MATSALAR BUSHEWAR DA SAMUN DAWWAMAMMEN NI'IMA

 



Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni'ima da kauda duk wasu cutukan gabanta.


- Asami zuma Mai kyau.

- Garin Habbatus sauda, inson samune kisayi yayan ki daka da kanki.

- Garin hulba.


Yadda za ayi hadin shine kamar haka:

Garin Habbatus sauda cukali 1. Garin hulba cukali 1. Sai asa zuma cukali 1 ko 2 yadda dai za akwaba shi kamar man shafawa.


Daganan sai ta lakuta ta shafe lebatun gabanta na ciki, amma ta tabbatar ta taftace hannun ta babu datti.


Bayan awa 2 saita wanke da ruwan dumi.

Zaiyi mata maganin;

- Fitar farin ruwa .

- Kurajan Gaba.

- Warin Gaba.

- Kaikayin Gaba.


Karin ni'ima Kuma shi wannan sha yanzune magani yanzu insha Allah wajen ni'ima, Zaki zama ko wane lokaci cikin danshi.

Comments