Main menu

Pages

BAYANIN YADDA ZAKI GANE KINA DA NI'IMA DA ALAMOMIN DA ZAKI GANE

 Cikakken bayani akan yadda Zaki gane kina da Ni'ima da yadda Zaki don dawwarki cikinta


Ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken ni'ima. Wadannan abubuwan da zakiji sune zai baki tabbacin kina da cikakkiyarNi'ima sun hada;

 1- Jinki cikin danshi.

 2- Kikasance cikin dumin hq.

 3- Fitowan ruwa lokacin harka.

 4- Cikowar gaba da jinki a matse.

 5- Gamsar da miji da rikicewan sa lokacin xx koda baya sambatu.
 1- Mace zata rika jinta cikin danshi ko tafiya kike zakiji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarkin zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban hq kina wankowa ko kiga dan alamun shi, za a ganshi ruwan madara amma it depends da safe period and ovulation period dinki amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ko kaman koko to na cuta ne 
Dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwan kuke fitar wa daga jikinku sannan akwai wani ruwan dake fita daga jikin mace wanda ba ni'ima bane kuma ba infection bane wannan ruwan kuwa shine;
 Idan mace suka sha harka da oga da daddare to washe gari zata ga sperm din yana dan fita kadan kadan kuma shi baida yauki sosai wasu har sai washegari ma sperm din ke gama fita musamman idan oga yai ambaliyan fresh milk din sosai kun hasko?

 Kila kuna observing haka idan baki lura ki fara sa ido zaki gani.
2- Mace ta kasance cikin dumi alama ne na ni'ima dumin hq mace na taimakawa matuka wajen gamsar da maigida yana ticking high arousal wajen sex yana taimakawa wajen sa bananan maigidan ya kara kauri da tsawo ba aso cikin hq ya kasance da sanyi yana tsinke ni'ima kuma yana rage kuzarin namiji wajen saduwa ta yanda zaki gane kina da dumi gaba ko hannunki kika dan jingina ta kasan ki zakiji da dumi idan hq bata da dumi ba zakiji ba.
Abubuwan dake sa dumin HQ

 - Tsarki da ruwan dumi koda yaushe.

 - Sa pant akai akai amma banda dare.

  -Yawan hade kafan ki in kina zaune.

 - Tsugunno kan rushi ko baki sa komai ba.

 - Lulluba da bedspread ne lokacin xxx sai kuma nature.
Abubuwan dake rage Dumin HQ

 - Tsarki da ruwa sanyi

-  Yawan wawan zama

- Rashin lulluba lokacin harka ko kuma fan ko ac na kunne

- Saka yatsa a hq 

 - Yawo ba takalmi a tsakar gida 

- Infection 


Allah Ya bada ikon kiyayewa 


Comments