Main menu

Pages

May 2022

NOKIA CEO SUNCE NAN DA 2030 6G ZAI ISO, KUMA ZA A DAINA AMFANI DA WAYAR HANNU.
  Nan da 2030 za a daina amfani da smartphones Anyi tambaya cewa yaushe ne ake tunanin Duniya zata cigaba ta hanyar daina amfani da wayoyi, ...
Read more
YANDA ZAKA CIRE GOOGLE ACCOUNT  DINKA A WAYA
  Yadda zaka cire Gmail account a wayarka Kamar yadda kowa ya sani ne, cewa google account dinka, wurine da kake ajiye dukkan wasu bayananka...
Read more
YANDA ZAKA TURA DM (DIRECT MESSAGE) A TWITTER GA WANDA KAKE SON TURA MAWA.
  Yadda zaka tura Sako a Twitter Idan zaka tura sako na DM ko private chat a Twitter shine, za kai amfani da wannan icon din Mai kama da env...
Read more
TIKTOK ZAI FARA KARBAN KUDI GA TIKTOKERS MASU YIN LIVE VIDEO
  TikTok sun kirkiri yin subscription ga masu yin Live Ranar Monday din nan ne TikTok yace zai fara karbar kudi ga masu yin live, ta hanyar ...
Read more
YANDA ZAKAI FREE DIN STORAGE NA WAYARKA DON KARA SAMUN SPACE.
  Yadda zakai free space na wayarka android ko iphone. Lokutta da dama zaku ga storage din waya ya cike, har ta kaiga ko photo bata dauka ko...
Read more
YANDA ZAKA DUBA WAEC RESULT DINKA A WAYA.
  Yadda zaka dabua waec result a waya Yau mun kawo maku wani sabon darasi na yadda za a iya duba result na waec ta hanyar amfani da wayarka ...
Read more
GOOGLE TA HANA AYI AMFANI DA WADANNAN APPS DIN GUDA 3.
  Applications guda 3 da Google ta Hana amfani da su Google ya cire wasu Apps guda uku daga Play Store dinta, wadannan apps an gano cewa ind...
Read more
YANDA ZAKA GANE WANDA YA KIRA KA LOKACIN DA WAYAR KA TAKE A KASHE.
  Yadda zaka ga Wanda ya Kiraka lokacin da wayar ka take a kashe Yanda zaka gane wanda ya kira ka lokacin da wayarka take a kashe ga dukkan ...
Read more
YADDA ZAKA MAIDA YOUTUBE VIDEO ZUWA GIFs
  Yadda zaka Maida YouTube Video Zuwa GIF Wasu mutane da dama idan suna kallon Video a YouTube sukan so su mayar da dan wani sashe ko yanki ...
Read more
 PASSWORD DIN DA BAI KMT KAYI AMFANI DASU A SOCIAL MEDIA ACCOUNT DIN KA BA
  Idan kana amfani da irin Wannan password din a social media accounts dinka to kayi maza ka canza. Ire - iren password da za ayi saurin sac...
Read more
ABUBUWAN DA YA KMT KU LURA DASU IDAN ZAKU SAYI WAYAR ANDROID
 Duk wanda zai sayi sabuwar waya kirar android to ya lura da wadannan abubuwan Akwai abubuwa da yawa daya kamata idan mutum zai sayi wayar h...
Read more
ABUBUWA 6 DAKE  BATTERY NA SAURIN TSOTSE CHAJI
Dalilai shida(6) dake sanya wayoyinku shan caji. A yau zamu sanar daku abubuwan dake janyo yawan cinye cajin batirin waya musamman wayar and...
Read more
YANDA ZAKA HANA HACKERS, SUYI HACKING DINKA
   Hanyoyin da Zaka bi ka Hana ayi hacking dinka  A yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai tai...
Read more
YANDA ZAKAI TRANSFER DIN MTN DATA GA FRIENDS DINKA
  Yadda za Kai sharing MTN Data a wannan shekaran 2022 Wannan tsarin zai baka damar ka tura ma 'yan uwa da abokan arziki Data kamar yadd...
Read more
YADDA ZAKA KALLI CHANNELS DIN DSTV BA TARE DA SUBSCRIPTION BA
 Yadda Za a Kalli Tashoshin DStv Kyauta Bayan Karin ka Ya Kare Wadannan marakan zasu koya ma yadda zaka uta bude dukkan Tashoshin DStv Kyaut...
Read more
ZAFAFAN WAYOYI GUDA 10 DAKE TASHE A CIKIN SATIN NAN
  Top 10, Zafafan wayoyi goma da ke tashe a sastin nan May 2022 Zafafan wayoyin da ke tashe a wannan satin guda gomanda zafi zafinsu ko huce...
Read more
IN HAR KANA AMFANI DA DAYA DAGA CIKIN WADANNAN CODES DIN A MATSAYIN ATM PIN TO KAYI GAGGAWAR CANZAWA
Husnah03 18 May 2022
  Scam Alert: Idan kana amfani da wasu daga cikin wadannan 12 codes a matsayin ATM pin dinka to kayi gaggawar canzawar. Akwai wasu codes da ...
Read more
KASASHE 10 DA SUKA FI KO INA TSANANIN ZAFI A DUNIYAR NAN A WANNAN SHEKARAN.
  A ranar Talata 10 ga watan Mayu ne hukumar da ke kula da hasashen yanayi ta duniya ta yi gargadi cewa duniyar na iya fuskantar mummunan ya...
Read more
HADIN SABULAI KALA KALA DON GYARAN JIKI
GYARAN FATA DA JIKI HADIN SABILU dole maigida ko saurayi yai tabinki zai-zai to yaga kin yi kyau. ke dai yi wanka da SABULUN BITA ZAI-ZAI • ...
Read more
YADDA A KA  KASHE 'YAR JARIDAR ALJAZEERA DA TAKAITACCEN TARIHIN TA
  Tarihin Yar Jarida Shireen Abu Aqla Miliyoyin mutane sun san Shireen Abu Aqla saboda rahotanninta kan rikicin Isra'ila da Falasɗinawa ...
Read more
GASKIYAR ABINDA YA DACE AYI GAME DA BATANCIN DA AKAI MA ANNABI SAW DAGA BAKIN WATA BARRISTER
  BATANCI GA ANNABI: "Muddin Hakan Ya Tabbata To Ba'a Kama Wanda Ake Zargi Da Aikata Laifi", Barr. Aysha Ahmad Mohammad Daga B...
Read more
JAMB RESULTS 2022: HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA GA RESULTS DINKA NA JAMB A WAYARKA
  Steps din da zaka bi Don Ganin Jamb Results dinka A yau din nan hukumar kula da shiga babba makaranta sama ga sakandiri sun fitar da sakam...
Read more
MATASAN JIHAR SOSKOTO SUN FUSATA SUN FIYO ZANGA - ZANGA
  Zanga-zanga ta ɓarke a garin Sokoto na arewacin Najeriya, inda matasa ke ci gaba da nuna ɓacin ransu kan kalaman ɓatanci da ya jawo kisan ...
Read more
KO KUNSAN ILLAR DA NA'URORIN ZAMANI KE HAIFARWA KANANAN YARA?
Ci gaban fasahar zamani da ake samu na taimakawa wajen bunkasar al’umma, sai dai hakan ta wani bangare na janyo hadari ga lafiyar kwakwalwa ...
Read more
KASUWAR CRYPTO TA FADO KASA WARWAS
Husnah03 14 May 2022
 Kasuwar kudin intanet ta Crypto ta fadi kasa warwas, bayan darajar kudin mai matukar farin jini ta rikito da kashi 99 cikin 100, inda hakan...
Read more
KOMFANIN GOOGLE ZAI KARA YARE GUDA 24 DA ZAO RINGA FASSARAWA
  Katafaren kamfanin harkokin fasaha na duniya Google, ya sanar da ƙara sabbin harsuna guda 24 a rumbunsa na fassara. Matakin ya kawo jimill...
Read more
TSALLAKE RIJIYA DA BAYA, FASINJA YA SAUKE JIRGI DA KYAR SBD SUMAR MATUKIN JIRGIN
  Ma'aikacin kula da tashi da saukar jirage Robert Morgan ne ya taimaka wa Darren Harrison wajen saukar da jirgi Wani fasinja da bai san...
Read more
ILLAR RIKON FITSARI KASHI NA BIYU
  MAFI YAWANCIN MUTANE BASU SAN RIKON FITSARI KE DA ILLA GA MUTUM BA (2) Wasu kuma koda maza ne, idan girma ya fara kama su, gaɓɓansu musamm...
Read more
LABARI DA DUMI DUMINSA...
   Kundin mulkin Nageriya yace Za'a iya karawa Shugaba Buhari wata shida akan mulki domin kawo karshen matsalar ta'addanci kafin zab...
Read more
KO KUNSAN ILLAR RIKON FITSARI KUWA (1)
  MAFI YAWANCIN MUTANE BASU SAN RIKON FITSARI KE DA ILLA GA MUTUM BA Mai dabi'ar matse fitsari yana cikin matsala - Matsalar ba ta tsaya...
Read more