Main menu

Pages

JAMB RESULTS 2022: HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA GA RESULTS DINKA NA JAMB A WAYARKA

 Steps din da zaka bi Don Ganin Jamb Results dinka

A yau din nan hukumar kula da shiga babba makaranta sama ga sakandiri sun fitar da sakamakon daliban da sunka rubuta Jamb a wannan shekara.


Shin taya zan duba Sakamakon Jamb

 

1. Abu na farko ka tabbata layin da kayi rijistar jarabawar jamb yana a wayarka.


2. Ka tabbatar da layin wayarka yana da kati a ciki


3. sai ka rubuta kamar haka UTMERESULT zuwa ga 55019.


Ka tabbatar da akwai aƙalla naira ₦50 a katinka


Shikenan nan take za’a turomaka sakamakon jarabawar ka.


Ko kaje cafe da ke kusa dakai domin a duba maka.


Allah yasa adace Amen.

Comments