Main menu

Pages

YANDA ZAKAI TRANSFER DIN MTN DATA GA FRIENDS DINKA

 Yadda za Kai sharing MTN Data a wannan shekaran 2022


Wannan tsarin zai baka damar ka tura ma 'yan uwa da abokan arziki Data kamar yadda ake tura credit card, cikin sauki ba tare da wata wahala ba. Wannan tsari ana kiranshi MTN Data Gifting.Akwai hanyoyi kusan guda uku da ake bi Wajen wannan transfer na data, hanyoyin sune;


- Ta yin amfani da myMTN app

- Ko ta hanyar massage (SMS)

- Ko amfani da USSD codes hanya mafi sauki.


Yadda za ayi shine;.

Kafin ka fara kana da bukatar kayi activating daya daga cikin tariff plan na Nigeria. Don haka kana iya zabar daya daga cikin wadannan plans din 


TruTalk, mPulse, AWUF4U, BetaTalk, XtraValue, XtraSpecial Prepaid, XtraSpecial Postpaid, Yafun Yafun, XtraValue Carte.


Idan kana so kayi sharing Data to dole sai kana daya daga cikin wadannan plans din na sama.Step 1

Da farko zakayi register for MTN Data Share, idan zakayi register zaka danna wadannan lambobi "131*2*1#, idan kaso Kuma kana iya turawa ta massage ka rubuta REG to 131. Da ka tura zasu aiko na da Pin na registration din Step 2

A wannan step ya kunshi yadda zaka canza PIN dinka idan kana bukatar hakan za ka canza ne ta hanyar danna *131*2*5#. Step 3

Da zaran ka kammala da PIN, to zaka zo ka dora beneficiaries dinka a MTN Data Share account. Za kayi haka ne ta MTN Data transfer code *131*2*3#.


Idan kayi haka to MTN transfer code zai taimaka ma wajen tura ko rarraba MB Zuwa ga abokai, 'yan uwa da Kuma masoya. Sannan kuma kana da zabi, kullum zaka iya tura sako da phone number ga beneficiaries dinka Zuwa ga 131.


Beneficiaries biyar kawai kake da damar dorawa, in yaso kana iya goge wasu ka dora wasu. Beneficiaries sune wadanda zaka yi ma transfer na data din.Step 4

To yanzu ne lokacin da zaka rarraba data dinka ga wasu. Idan zaka fara sharing dole zaka fara da tura keyword Zuwa ga 131. Ko Kuma kaka danna *131*2*4# duk daya ne. Kar ka manta akwai limit na MTN Nigeria data. Don haka kar ka rarrabe data dinka ga wasu sai wadanda ka tabbatar suna da bukatar ta.To taya zakai requesting MTN Data.

Idan kana da bukatar Wani ya turo Maka data saboda naka ya Kare kawai zaka danna *131*7*3# shikenan.

Kana da Wannan damar na requesting sau biyar a rana.


Sannan ga wanda zai yi transfer na data to ya sani 100MB kawai ne zai iya turawa a rana.

Comments