Main menu

Pages

ZAFAFAN WAYOYI GUDA 10 DAKE TASHE A CIKIN SATIN NAN

 Top 10, Zafafan wayoyi goma da ke tashe a sastin nan May 2022


Zafafan wayoyin da ke tashe a wannan satin guda gomanda zafi zafinsu ko hucewa basuyi ba sune suke top of the list.


Zamu fara da ta farko wadda taci kambun number 1 itace Xperia 1 IV wannan itace Lamba ta daya.Xperia ta ture Samsung Galaxy A53 zuwa Lamba ta biyu cikin zafafan wayoyi masu tashe a cikin satin nan.Sai Samsung Galaxy S22 Ultra itace tazo a matsayin Lamba ta uku a cikin zafafan wayoyi guda goma na cikin wannan satin.Wadda ta dauki kambun Lamba ta hudu kuwa ita ce Redmi Note 11, wadda suka fito tare da wasu sabbin fitowa sune Google pixel 6a da kuma Sony 10 IV wanda sune suka dauki Lamba ta biyar da ta shida.A Lamba ta bakwai kuwa an gano Galaxy A73 itace ta kukkurda ta fito a Lamba ta bakwai cikin zafafan, sai Kuma Apple iphone 13 Pro Max itace tayi managing ta fito a Lamba ta takwas.
Samsung Galaxy A13 da Kuma Poco F4GT sune suka taka rawa a matsayin Lamba ta Tara , sai kuma OnePlus Nord 10R, da Kuma Axon 40 Ultra, sai Samsung Galaxy A52s sune suka taka rawa a Lamba ta goma.Lallai wadannan wayoyi sun fito da zafunsu sosai sai a garzaya kasuwa don mallakar daya daga cikin.

Comments