Main menu

Pages

YANDA ZAKA DUBA WAEC RESULT DINKA A WAYA.

 Yadda zaka dabua waec result a waya

Yau mun kawo maku wani sabon darasi na yadda za a iya duba result na waec ta hanyar amfani da wayarka ta hannu. A wannan lokaci da muke ciki na modern world akwai abubuwa na technology da ke sauka mana abubuwa cikin sauki. 
Akwai wata hanya guda daya da candidate zai yi amfani da ita wajen binciko result dinsa.Yanzu ga bayanin yadda za ayi step by step. Kuma wannan tsarin ya baiwa kowa dama Misali 'yan Ghana, Gambia, Nigeria da sauran kasashen da suke rubuta waec duk zasu iya binciko waec result dinsu a waya Android ko iOS.Da farko, zaka bude internet browser din ka, sai ka shiga can sama inda ake searching ka rubuta "waecdirect.org", idan ya bude zaka ga find result, bayan ka danna ka shiga zaka ga form ya bude sai ka Saka duk wani information na Exams dinka .Bayan ka cike zaka Index Number, daga nan zaka zabi waec daga cikin jerin exams type da Zaka gani a list.

Sai ka zabi examination year shine 2022, sai ka cike date of birth naka. Sai wajen (WASSCE PRIVATE results only) sai ka sa information na security card dinka, sannan ka sanya serial number na card dinka dake baya wajen scratch card din.Za ka Saka number dinka ta PIN guda 12, dake jikin scratch card dinka. Bayan kasa wadannan abubuwan zaka kara dubawa ka tabbatar kasa komai dai dai dai.


Abu na gaba zaka sa index number dinka, sai ka Kara zabar examination year 2021


Abu na karshe shine, zakai submit sannan ka jira zai Dan dauki lokaci na mintuna haka.

Daga karshe zai kawo ma.


Sai dai kawai idan certificate ya fito kaje school ka amsa.


Allah Ya bada sa'a Ameen.

Comments