Yadda zakiyi amfani da Garin Kuka da Madara wajen inganta ni'imar jikinki.
Mai son ta kara matsewa sosai ki daka kuka ta yi laushi sosai atankade asamu madara peak milk a hada adama asha. Za ki sha mamaki.
Wannan hadin Amare ma anay musu.
Amma a kula; busar da ganyen kuka a rana kamar yadda muke yi na rage ma sa sinadarai da akalla kaso 50 cikin dari. An fi son a busar a inuwa. Duk wadda tasamu wannan sako to ta turama yanuwanta mata saboda mata dayawa nafama da rashin Ni'ima.
Comments
Post a Comment