Main menu

Pages

Labaran Kannywood

HADEWAR MURJAR  TIKTOK DA 442 DA FARA WAKA YA JANYO CECEKUCE.
Husnah03 28 September 2022
  Hadewar Murjar TikTok da Mr 442 da yadda ta fara Waka dashi ya janyo cecekuce. Cikin 'yan kwanakin nan ne aka ga Murja Ibrahim Kunya s...
Read more
INNALILLAHI.. ALLAH YA KARBI RAN YAKUBU KAFI GWAMNA (BANKAURA)
Husnah03 28 September 2022
  Allah Ya karbi rayuwar Umar Malumfashi da akafi sani da Yakubu Kafi Gwamna. A kwanakin baya mun kawo maku labarin cewa Umar Malumfashi Ban...
Read more
HIRA DA MR 442, YADDA SUKA HADU DA SAFA DA HALIN DA TAKE CIKI
Husnah03 25 September 2022
  Fira da Mr 442, yadda suka hadu da Safa, da dalilin abubuwan da take yanzu. A wata fira da akayi da Mubarak Abdulkarim, Wanda aka Fi sani ...
Read more
SHARI'AR HADIZA GABON TA FARA ZAFI, SHARI'AR TA CANZA SALO
Husnah03 23 September 2022
  Shari'ar Hadiza Gabon Ta Fara canza Salo, domin kuwa ta dai zafi. Kamar yadda kowa ya sani ne an dauki dogon lokaci ana ta tufka shari...
Read more
MOMEE GOMBE TAYI ALLAH YA ISA AKAN KAZAFIN HAIHUWA DA AKAI MATA
Husnah03 22 September 2022
  Jaruma Momee Gombe tayi Allah Ya isa da K'azafin haihuwar da akai mata. A cikin kwanakin nan ne wasu surutai da zantuka marasa dalili ...
Read more
JARUMAN KANNYWOOD BIYU DAKE CIKIN MAWUYACIN HALI, SUNA NEMAN ADDU'A
Husnah03 22 September 2022
  Jaruman Kannywood biyu dake cikin Wani Hali suke bar Addu'arku. Umar Yahya Bankaura da Haj Ladidi Fage na neman Addu'sr ku bisa ra...
Read more
SANARWAR RANAR DA ZA A CIGABA DA HASKA GIDAN BADAMASI
Husnah03 21 September 2022
  Sanarwar cigaba da haska Shirin Gidan Badamasi Season 5. Kayataccen Shirin barkwancin nan Mai farin jini wato Gidan Badamasi za a fara has...
Read more
TAHIR FAGGE YAYI BAYANIN IRIN KADDARA DA MATSIN RAYUWAR DA YA SHIGA
Husnah03 18 September 2022
  Tahir Fagge yayi bayanin irin kaddarar da ya shiga da halin Rashi har ta kaiga yana yin abinda yake yanzu. Shiyasa a rayuwa ake so a dinga...
Read more
MATSAYAR GWAMNATIN KANO AKAN SU ADO GWANJA, 442 DA SAFA
Husnah03 16 September 2022
  Matsayar da Gwamnatin Kano take tsakanin ta da mawakan nan Gwanja, 442 da Safa. Gwamnatin Kano tayi matsay da wadannan mawaka, inda ta hay...
Read more
RUWA - RUWA SABUWAR WAKAR GWANJA DA TAFI SAURAN DADI
Husnah03 15 September 2022
  Ruwa-Ruwa sabuwar wakar Ado Gwanja da tafi Sauran dadin sauraro. To kamar dai yadda kowa ya sani shine, Ado Gwanja Allah Ya yi masa baiwa ...
Read more
SABON SERIES FILM DARE DAYA DA AMINU SAIRA ZAI FARA HASKAWA
Husnah03 14 September 2022
  Sabon Series Film da Aminu Saira zai fara haskawa Kwanannan Mai suna Dare Daya. Shahararren Director nan da ke haska film din Labarina Ser...
Read more
SHIRYE SHIRYEN BIKIN SHAHARREN MAWAKI DAN MUSA DA SALMA AMARYAR SA
Husnah03 13 September 2022
  Shirye shiryen Bikin Mawaki Dan Musa ya kankama, shi da Amaryarsa Salma. An Fara Shagalin Bikin Mawaki Dan Musa Da Amaryarsa Salma. Zuwa Y...
Read more
YADDA MUKA HADU DA TSOHUWAR MATATA BALARABA. - KUMURCI
Husnah03 09 September 2022
  Shahararren Jarumin Shu'aibu Lawan Ahmad KUMURCI, yayi cikakken bayanin yadda suka hadu da tsohuwar Matarsa. Shahararren Jarumin Shu&#...
Read more
ZA A QWAMUSHE DUK WANDA YA KARA JIN WAKAR WARR DA CHASS
Husnah03 09 September 2022
  An Saka dokar hana Jin wakar Warr a kafatanin kasar nan. Assalamu alaikum Warahmatullah. Barkanmu da wannan rana. Kamar yadda kuka sani ce...
Read more
ABALE DA ALA, SUNYI RANGADIN SIYASA A KANO
Husnah03 08 September 2022
  Abale da Ala sunyi Rangadin Siyasa a Kano Mawaki Aminu Ala Tare Da Jarumin Finafinan Hausa, Abale Sun Yi Rangadi Na Nunawa Kanawa Bukatar ...
Read more
GASKIYA GAME DA AUREN MOMMEE GOMBE DA ADO GWANJA
Husnah03 07 September 2022
  Gaskiyar magana game da Auren Mommee Gombe da Ado Gwanja. A yau mun gano wasu hotuna na pre - wedding pictures na Ado Gwanja da Momee Gomb...
Read more
TOFA! A GIRGIZA SABUWAR WAKAR GWANJA DA TAFI WARR DA CHASS
Husnah03 06 September 2022
  Tofa Gwanja ya sake Sako wata Mai zafi wadda tafi warr da chass Kamar dai yadda kowa ya sani ne cewa Ado Gwanja na tsaka da tayar da kurar...
Read more
DALILIN TSAYAR DA ABALE, ALA DA NAZIR DAN HAJIA TAKARA - RARARA
Husnah03 05 September 2022
Rarara ya bayyana dalilin TSAYAR da su Abale, Aminu Ala da Najir Dan - Hajia takara Shahararren mawakin 'yan siyasar nan Mai tashen kudi...
Read more
TAHIR FAGGE YAYI BAYANIN DALILIN DA YASA YA FARA RAWAR GALA
Husnah03 04 September 2022
  Jarumi Tahir Fagge yayi bayanin dalilin da yasa ya fara rawar Gala. Jarumin masana'antar Kannywood wato Tahir Fagge, yayi cikakken bay...
Read more
TSOHUWAR MATAR A ZANGO TACE BATA FATAN ZAMAN AURE YA KARA HADA SU
Husnah03 04 September 2022
  Daya daga cikin Matan A Zango tace bata fatan zaman aure ya sake hadasu. Assalamu alaikum Warahmatullah.  A yau ma mun kara lekawa Kannywo...
Read more