Main menu

Pages

Labaran Duniya

VIDEO UMMITA DA KAWARTA SUNA GARDAMAN WANDA ZAI RIGA WANI MUTUWA
Husnah03 21 September 2022
  Allah Sarki Rayuwa, Ummita na Firan Mutuwa ita da Kawarta, Kafin mutuwarta Rayuwa babu tabbas. Yanzu muka ci karo da wani guntun video dak...
Read more
ZA A SAKA DOKAR HANA CIN KPOMO (GANDA) A NIGERIA KWANAN NAN
Husnah03 19 September 2022
Za a Saka dokar Hana cin Kpomo, wato Ganda a Nigeria Kwanan nan. Cibiyar Bincike kan Kimiyya da Fasahar Fatar Dabbobi ta Najeriya (NILEST) d...
Read more
YADDA BIKIN BINNE SARAUNIYAR ENGLAND QUEEN ELIZABETH YA GUDANA
Husnah03 19 September 2022
  Yadda aka gudanar da bikin binne sarauniyar England Queen Elizabeth Kamar yadda kowa ya sani ne sarauniyar England Queen Elizabeth ta mutu...
Read more
ALLAHU AKHBAR! YADDA UMMITA TA TATTAUNA DA SHEIK DAURAWA SATI DAYA KAFIN KISHETA
Husnah03 19 September 2022
  Allah Sarki, Tattaunawar Ummita da Sheikh Daurawa kan Auren Dan China kafin ya kashe ta. Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Ummul...
Read more
MAHAIFIYAR UMMITA DA DAN CHINA YA KASHE TAYI CIKAKKEN BAYANI
Husnah03 17 September 2022
  Cikakken bayani daga Mahaifiyar Ummulkhair wadda Dan China ya kashe a Kano. Mahaifiyar Ummulkhairi Buhari wacce aka fi sani da Ummita ta s...
Read more
MANYAN GWALAGWALAI MASU DARAJA DA ZA A RUFE QUEEN ELIZABETH DA SU.
Husnah03 17 September 2022
  Shirye shiryen binne Queen Elizabeth, An fitar da Zinaren da za a rufe ta dasu. Kayan ƙarau Da yawanmu da zarar mun yi tunanin Iyalan gida...
Read more
WATA KUNGIYA TACE IN HAR DSS BASU KAMA DR GUMI BA ZASU YI ZA GA - ZANGA
Husnah03 17 September 2022
  Wata Kungiya tace in har Hukumar DSS bata kama Dr Ahmad Gumi ba zasu yi zanga- zanga. Bayan kama Tukur Mamu wanda jami’an Dss sunkayi a sa...
Read more
KALUBALE GA MASU PI NETWORK DAGA BAKIN NAZIR SARKIN WAKA
Husnah03 13 September 2022
  Sarkin Waka Naziru ya Kalubalanci masu Mining din PI Network. Wai Hausawa suka ce ana wata sai ga wata. Kamar yadda kusan kowa ya sani ne ...
Read more
KOGIN TIGA NA KANO YA HADDASA AMBALIYA A WASU YANKUNAN
Husnah03 12 September 2022
  Yanda Kogin Tiga na jihar Kano ya haddasa ambaliya a wasu yankunan na jihar Daruruwan mutanen da ke kananan hukumomin Warawa da Bunkure da...
Read more
TOFA! A KARSHE DAI BUHARI YA MAKA KUNGIYAR ASUU A KOTU
Husnah03 12 September 2022
  Shugaba Buhari ya Maka kungiyar ASUU a kotu, saboda abin yakici yaki cinyewa. Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gurfanar da kungiyar malaman ...
Read more
GIDAN DANYEN GOLD DIN DA QUEEN ELIZABETH TA GINA MA KANTA
Husnah03 12 September 2022
  Zalinci da satar da Sarauniya Elizabeth tayiwa Africa. Shahararren Dan TikTok din nan wato Abis Fulani, yayi cikakken bayanin yadda Mariga...
Read more
JARUMA 'YAR TIKTOK MURJA TA FASHE DA KUKA SBD SHARRIN DA AKAI MATA
Husnah03 10 September 2022
  Jaruma Kuma 'yar TikTok Murja Ibrahim ta fashe da kuka saboda K'azafin da akai mata. Abin ban tausayi, Murja Ibrahim Kunya ta fito...
Read more
QUEEN ELIZABETH TA MUTU DA YAMMACIN YAU
Husnah03 08 September 2022
  Sarauniyar England, Queen Elizabeth ta mutu a Yau. Sarauniya Elizabeth ta biyu, wacce ita ce mafi daɗewa a tarihin ƙasar Burtaniya, ta mut...
Read more
YADDA TA KAYA A ZAMAN KOTUN FATIMA WADA AKA YANKE MA KAFA
Husnah03 07 September 2022
Yadda ta kasance a kotu tsakanin Fatima da Aliyu Sanusi a jiya A Najeriya dai al'umma sun zura ido su ga yadda zata kaya a shari'ar ...
Read more
BABBAN ALBISHIR GA MASU YIN MINING PI NETWORK (π)
Husnah03 06 September 2022
  Babban Albishir ga Masu yin PI Network (π) Mining Yayin da matasa da dama su ka bazama su na shiga harkar Pi (π), inda su ke kyautata zato...
Read more
YANDA WATA DAMISA TA KWACE TA BAZAMA CIKIN GARI
Husnah03 03 September 2022
  Wata Damisa ta kwace ta bazama cikin Gari. An kwashe sama da kwana 27 ana kokarin farautar wata katuwar damisa da ta tsere daga gandun da...
Read more
INNALILAH...FIRA DA 'YAN MATAN DAKE SAFARAR BINDIGU ZUWA DAJIN KADUNA
Husnah03 01 September 2022
  Subhanallah, Kai tsaye fira da 'yan Matan da ke safarar bindugu Zuwa dajin Kaduna A yau mun kawo maku wani video na wasu 'yan Mata...
Read more
SHEIKH TIJJANI GURUNTUM YAYI BAYANIN YADDA'YAN BINDIGA SUKA TARESU
Husnah03 01 September 2022
  Sheikh Tijjani Guruntum,yayi cikakken bayanin yadda'yan Ta'adda suka tsaresu A yau ne labarin ya kewane kafafen sada zumunta na ce...
Read more
CURRENT EXCHANGE RATE $1 DOLLAR TO NAIRA IN BLACK MARKET TODAY 2022
Husnah03 29 August 2022
Dollar To Naira In Black Market $1 Dollar To Naira In Black Market Today - Current Exchange Rate 2022 $1 Dollar To Naira In Black Market Tod...
Read more
KOTU NA KOKARIN DANNE HAKKIN FATIMA DA AKA CIRE MA KAFA
Husnah03 29 August 2022
  Yanda Kotu ke kokarin danne hakkin Fatima yarinyar da aka buge har ya Kai ga yanke mata kafa. Assalamu alaikum Warahmatullah A yau ne rana...
Read more