Main menu

Pages

KALUBALE GA MASU PI NETWORK DAGA BAKIN NAZIR SARKIN WAKA

 Sarkin Waka Naziru ya Kalubalanci masu Mining din PI Network.

Wai Hausawa suka ce ana wata sai ga wata. Kamar yadda kusan kowa ya sani ne cewa kusan mutane da dama sun durmiya akan aikin nan na hakar crypto na pi network a wayoyinsu da kwamfutocinsu don more garabasar dake ciki a duk lokacin da wannan harka ta pi network ta fashe.
A kiyasin masu wannan hakar pi network sunce duk pi network guda daya dai dai yake da zunzurutun miliyoyin kudi na kasar nan. To kuwa shin hankali zai dauka? To koma dai menene mu a nan Muna masu fatan a wanye Lafiya, don kuwa masu pi network Sunci burin wannan Abu ba kadan ba.

Yanzu dai kuji abinda sarkin Waka Naziru yace.Comments