Main menu

Pages

GIDAN DANYEN GOLD DIN DA QUEEN ELIZABETH TA GINA MA KANTA

 
Zalinci da satar da Sarauniya Elizabeth tayiwa Africa.

Shahararren Dan TikTok din nan wato Abis Fulani, yayi cikakken bayanin yadda Marigayiya Queen Elizabeth tayi ma Africa mamaya, da yadda ta dinga bautar da bakar fata tana nuna masu wariyar launin fata.
Da yadda ta saci gwalagwalai a Africa har ta gina gida wanda da zallar zinariya aka Gina shi, hatta Gadon da take kwanciya na zallar zinariya ne.


Ga video inda Abis Fulani ya nuna lokacin da ake bautar da bakaken fata da Kuma katafaren gidan nata na zallar gold.
Bankin gwalagwalai na kasar London

Bankin gwalagwalai na kasar England
Gidan Sarauniya Elizabeth na zallar zinariyaCikin fadar Sarauniya Elizabeth na zallar zinariya

Comments