Main menu

Pages

Labaran Duniya

TA KASHE MIJINTA SAURA KWANA 7 A KAWO MATA KISHIYA
Husnah03 28 August 2022
  Ta kashe Mijinta ana Sauran kwana 7 a kawo mata Amarya. Assalamu alaikum Warahmatullah A wayewar safiyar yau mun samu wani mumunan labari ...
Read more
YA AJIYE AIKIN COMPANY SABODA ANA HANA SHI SALLAH A LAGOS
Husnah03 28 August 2022
  Matashi ya ajiye aikin company saboda ana Hana shi yin sallah kan lokacinta Assalamu alaikum Warahmatullah Wani matashi mai suna Abdullahi...
Read more
HUKUNCIN DA RUNDUNAR SOJOJI TA YANKEWA MAKASAN SHEIKH GWANI AISAM
Husnah03 28 August 2022
  Hukuncin da Rundunar sojoji ta yankewa makasan Sheikh Gwani Aisam. Assalamu alaikum Warahmatullah. Rundinar sojin Nigeria ta kori sojoji g...
Read more
WADI -EL-JINN, FADAR ALJANU DAKE KUSA DA MADINA
Husnah03 23 August 2022
  Wadi El Jinn, Fadar Aljannu dake kusa da Madina Menene Wadi El Jinn? Wadi-el Jinn: Wani Babban Wuri Mai Kyau Kusa da Madina. Wadi Al-Baida...
Read more
TOFA! TA YIWA KANTA ALLURAN JININ SAURAYINTA MAI HIV
Husnah03 22 August 2022
  Budurwa tayiwa kanta Alluran JININ da ke dauke da cutar kanjamau. Wata budurwa ‘yar shekara 15 a yankin Sualkuchi, da ke birnin Assam na ...
Read more
SHAGALIN BIKIN AUREN ALIYU NATA, MAWAKIN AURE MARTABA.
Husnah03 21 August 2022
  Shagalin bikin Auren Aliyu Nata Mawakin Aure Martaba. Assalamu alaikum Warahmatullah A jiya ne akai shagalin bikin Auren shahararren matas...
Read more
WASU WURARE GUDA 6 A DUNIYA DA MAYA BASA SHIGA DUK MATSAYIN SU KUWA
Husnah03 19 August 2022
  Wasu wurare guda 6 a Duniya da Mace duk matsayinta ba ta isa shiga ba Sau tari mafiya yawan mutane suna yawan faɗin cewa duk abin da namij...
Read more
DALILIN DA YASA KAMFANIN WUTAR LANTARKIN NIGERIA KE YAJIN AIKI
Husnah03 18 August 2022
Dalilin da yasa kamfanin wutar lantarki ke yajin aiki  Ƴan Najeriya sun auka cikin duhu a wasu sassan ƙasar sakamakon tafiya yajin aikin da ...
Read more
SABUWAR 'BADALAR DA TA KUNNO KAI A TIKTOK
Husnah03 14 August 2022
  Sabuwar Masifar da ta tun karo Al'ummar Musulmai ta Dandalin TikTok Assalamu alaikum Warahmatullah Wata Sabuwar Musifar Data Kunno Kai...
Read more
YA KASHE MATARSA HAR LAHIRA SABODA KOKO
Husnah03 14 August 2022
  Ya lakadawa matarsa duka har ta mutu, saboda koko Majiyoyi daga kauyen Kadaura na Karamar Hukumar Rafi a Jihar. Ance matar ta bakunci lahi...
Read more
GADOJI (BRIDGE) GUDA 3 MAFI KYAU A NIGERIA
Husnah03 13 August 2022
  Gadoji Guda 3 mafi kyau A Nigeria Jamhuriyar kasar Nigeria a yadda aka ce tana daya daga cikin kasashen da ake respecting a cikin 'yan...
Read more
BABBAN MATSAYIN DA PROF ISA ALI FANTAMI YA SAMU DA DUK AFRICA BA WANDA YA TABA SAMU
Husnah03 10 August 2022
  Babban Matakin da Minista Prof Isa Ali Ibrahim Fantami ya taka a Africa Assalamu alaikum Warahmatulla DA DUMI-DUMINSA: Ministan Sadarwa Fa...
Read more
MAWAKI WIZKID YA CASHE A SAUDIYYA, HAR YA FITO DA LAMBAR YABO
Husnah03 07 August 2022
  Mawakin Nigeria Wizkid yace SAUDIYYA yayi casu wakokinsa, har ya kafa babban tarihi. Shahararren mawaƙin ‘Afrobeats’ ɗan Najeriya, Wizkid ...
Read more
 AMARYA TA ZIYARCI GIDAN YARI DALILIN GWABJE UWARGIDA.
Husnah03 06 August 2022
  An Kai wata Amarya gidan yari saboda buge uwargidansa saboda shiga gidan gaba a mota Wata amarya ta tsinci kanta a gidan yari bayan da ta ...
Read more
KO KUNSAN MATSALOLI BIYAR DA TSADAR MAN DIZEL YA HAIFAR A NIGERIA
Husnah03 03 August 2022
  Matsaloli guda biyar da tsadar man dizel ya kawo a Nigeria  Harkokin yau da kullum na daidaikun mutane masu sana’o’i da kamfanoni da ma gw...
Read more
TA RASU SAURA KWANA 15 BIKINTA
Amarya ta rasu sati biyu kafin bikinta Allah Sarki, rayuwa a kullum Bawa da buri yake mutuwa. Sannan a kullum Muna cikin tsara rayuwa da shi...
Read more
FIRA DA IYAYEN HANEEFA AKAN HUKUNCIN DA AKA YANKE MA WANDA YA KASHE MASU DIYA
Firan da akai da iyayen Haneefa akan hukuncin da aka yanke ma Abdulmalik Tank  Iyayen marigayiya Hanifa, dalibar da malaminta, Abdulmalik Ta...
Read more
FINALLY KOTU ZATA YANKE HUKUNCI GA MAKASHIN HANEEFA ABUBAKAR
  Cigaba da shari'ar Tanko, makashin Haneefa ranar Alhamis din nan  ne ake sa ran wata babbar kotun jihar Kano a arewacin Najeriya za ta...
Read more
TOFA! RIKICI TSAKANIN QUNGIYAR SSANU DA GWAMNATI AKAN ASUU
  Kungiyar SSANU tace ba zata aminta da fifita Kungiyar ASUU akan su ba Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’a ta Ƙasa (SSANU), ta bayyana cewa z...
Read more
YADDA WANI YA ZABI SANA'AR WASAN WUTA
Yadda Sana'ar wasan Wuta ya karbi Wani matashi  Sana’ar Solomon John Ebikeseye, matashi mai shekaru 26 da ake yi wa lakabi da Mai Wuta, ...
Read more