Main menu

Pages

SABUWAR 'BADALAR DA TA KUNNO KAI A TIKTOK

 

Sabuwar Masifar da ta tun karo Al'ummar Musulmai ta Dandalin TikTok


Assalamu alaikum Warahmatullah

Wata Sabuwar Musifar Data Kunno Kai A Shafin sada Zumunta Na Tiktok, Tabbas Abubuwa Da Dama Suna Faruwa A Shafukan Sada Zumunta Na Zamani, Wanda Sun Munana.Andade Ana Kuka Da Shafin Tiktok Har Mutane Ke Bukatar Arufe Shi Gabaki Daya Ko Za.a Sami Saukin Sabbin Fitintunu Da Fitsaran Dake Faruwa Musannam Ma Ga ‘Ya ‘yan HausawaYanzun Sabuwar Fitinar Data Kunno Kai Itace Zakaga Matan Aure Masu Ciki, Suna Bude Cikinsu Suna Rawa. Hakika Wannan Wata Sabuwar Fitina Ce Ga Al’ummar Mu Ta Hausawa Da Musulmai Gaba DayaHakan Yasa Malamai Su Fara Fitowa Suna Raddi Tare Da Zazafan Wa’azi Ga Masu Aikata Wannan Sabuwar Fitinar Data Kunno Kai Ga Al’ummar Mu Ta Hausawa. Mun Kawo Muku Bidiyon Wani Malami Inda Yake Caccaka Akan Wannan Lamari.


Ku Kalla Bidiyon Nan Domin Jin Zazzafar Bayanin Malamin.
Comments