Main menu

Pages

BABBAN MATSAYIN DA PROF ISA ALI FANTAMI YA SAMU DA DUK AFRICA BA WANDA YA TABA SAMU

 Babban Matakin da Minista Prof Isa Ali Ibrahim Fantami ya taka a Africa

Assalamu alaikum Warahmatulla

DA DUMI-DUMINSA: Ministan Sadarwa Farfesa Isa Ali Pantami Ya Samu Matsayin Da Babu Wani Mahaluki Da Ya Taba Samu A Afrika ...A duk fadin Duniya masu shaidar CIISec ba su kai mutum 100 ba, Farfesa Pantami ne mutumin farko da ya fito daga kasashen Afrika.Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ali Ibrahim (Pantami) ya samu lambar zama ‘dan kungiyar Chartered Institute of Information Security.Farfesa Isa Ali Ibrahim (Pantami) ya samu wannan lamba ne biyo bayan wasu jarrabawowi da kungiyar tayi wa Mai girma Minista.Kamar yadda cibiyar mai bada lambar girman ta bayyana, ana bada CIISec ne ga jagororin da suka yi fice wajen harkar tsaron bayanai da kafofin yanar gizo a Duniya.


To Minister Professor Sheikh Isa Ali Ibrahim Fantami, Muna taya ka murna da wannan daukaka da ka samu. Allah Ya taya ka riko, Ya Kara Maka tsoron Allah a dukkan ayyukanka Zahiran was Badinan. Ameen

Comments