Main menu

Pages

ABUBUWA 8 DA KE LALATA BREAST DA YADDA ZAKI GYARA SHI DA VASELINE

 Abubuwa takwas dake lalata breast, da Kuma yadda Zaki amfani da Vaseline wajen gyarashi

matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum kina cikin damuwar zubewarsu duk gyarandazakiyi bazakiga canji ba matukar kina aikata daya daga abubuwa kamarhaka:


1-Kwanciya rubda ciki.

2-tatse ruwan nono bayan haihuwa ko yaye.

3-yawan amfanida chocoalate,coffee.

4-yawan gajiyarda kwakwalwa ko yawan damuwa.

5-zamada daurin kirji ba rigar nono. 6-fidda nono takasan riga.

7-Rashin saka rigar nono dazata dago da breast.
8-Saka damammun kaya batare da rigar nono b. akwai abubuwa dadama amma zamu isu daway'annan zuwa gaba, muna sanarwa y'an uwa cewa duk masu famada matsalar cikowar breast da dagowarsa to sunemi maganinmu maisu tausi'ussadar maganine gangaria da baida illa ga lafiya yasaurin gyara nono akwana goma kacal


 


Yadda Vaseline ke hana zubar Nono

hakika man shafawa na vaseline yana mikarda nononda yazube


1-Yana kara girman brest da cikowarsa.


2-Yana saka brest haske da sheki


3-Yanadaukar watanni yanaimiki aiki koda kindena amfani dashi. Kasance damu akodayaushe dansamun abubuwa cikin sauki way'anda basuda illa ga rauyawa.


 


Hanyoyin gyaran jiki yau da kullum

1-Yawan shafawa gira vaseline yanakaramata yawa.


2-Gogawa baki man zaitun alokacin bacci yana magance matsalar warin baki.


3-idan kinaso humrarki takara qamshi to kisakata fridge.


4-goga kankara afuska nadada taimakawa wajen gyaruwar fuska.


5-wanke fuska daruwan shinkafa nadada taimakawa wajen kashe kuraje da lafiyar fuska.

Comments