Main menu

Pages

SHAGALIN BIKIN AUREN ALIYU NATA, MAWAKIN AURE MARTABA.

 Shagalin bikin Auren Aliyu Nata Mawakin Aure Martaba.

Assalamu alaikum Warahmatullah
A jiya ne akai shagalin bikin Auren shahararren matashin mawakin nan na Katsina wato Aliyu Nata. Kamar yadda kowa ya sani shine Wanda yayi wakar nan ta Aure Martaba.Kamar yadda yake fada a cikin wakar Shima ga shi Allah Ya yadda ya nuna Mai lokacin nasa auren. Ga video shagalin bikin Auren. 
Sai muce Allah Ya ba Amarya da Ango zaman Lafiya, Ya Kade dukkan fitina a tsakaninsu Ameen.

Comments