Main menu

Pages

GADOJI (BRIDGE) GUDA 3 MAFI KYAU A NIGERIA

 Gadoji Guda 3 mafi kyau A Nigeria


Jamhuriyar kasar Nigeria a yadda aka ce tana daya daga cikin kasashen da ake respecting a cikin 'yan Africa. Nigeria na da girma ta fuskar size, Kuma Mafi yawan kasar Nigeria ruwane. Don haka ne muke da gadoji masu yawa a kusan ko Ina a kasar nan.Don haka yau muka dauko wasu daga cikin gadojin da ake dasu, wadanda suke da kyau sosai.


1. Third Mainland Bridge

A yadda rahoto yazo ance Third Mainland Bridge tana a Jahar Legas, Nigeria. Sannan pulse yace ita wannan gada ana Kuma ce mata Ibrahim Babangida Bridge. A kasa ga hoton gadar nan.


2. River Niger Bridge

Wikipedia yace wannan an gina ta ne don a samu hanya ta saman kogin Niger. A kasa ga hoton gadar River Niger. Ance gada ta biyu ta kogin Niger ana kan gina ta ne yanzu.
3. Eko Bridge

Ita ma wannan gadar a Jahar Legas take. Babban aikin wannan gada shine ta hada Lagos Island da Mainland. A kasa ga hoton gadar Eko Bridge.Comments