Main menu

Pages

'YAN KANNYWOOD DA SUKAI ZAZZAFAR SOYAYYA KMAR SU MUTU, BUT A KARSHE TA BARE

 Tarihin Yan Film da sukai soyayya Mai zafi but a karshe Basu auri juna ba.


Assalamu alaikum Warahmatullah.
A yau Kuma mun kutsa cikin Kannywood din ne, inda muka dauko rahoton soyayyar da wasu daga cikin Yan film din sukai Amma kuma a karshe aure bai kasance tsakaninsu ba.Idan mukace soyayya to Muna nufin irin soyayyar nan ta in bake ba sai rijiya. Soyayya irin Mai tsayawa a rai din na , soyayya irin ta tip da taya.Ga jerin masoyan nan zaku gani a wannan video dake kasa.Comments