Main menu

Pages

Gyara shine mace

HANYOYI GUDA BIYU KACAL DA ZAKI SARRAFA KABEWA, WAJEN GYARA
Husnah03 24 December 2022
  Hanyoyi biyu kacal masu sauki da Zaki sarrafa kabewa wajen inganta kanki matsayin Mace. 1 ki markada Kabewa da Guaba da Ayaba ki tace ki d...
Read more
YADDA AKE HADIN TANTABARU ('YAN SHILA) CIKIN SAUKI
Husnah03 24 December 2022
  Yadda Ake hadin dahuwar Tantabaru ('yan shila) cikin sauki, hadin Uwargida da Amarya. Hadin tantabaru me kara dankon soyayya tsakanin ...
Read more
YADDA AKE HADADDEN HADIN YAJIN MATA DAKAN 'YAR GATA
Husnah03 23 December 2022
  Yadda ake hada hadadden yajin Mata Dakan 'yar gata. Tabbas Wannan yajin yana temakawa mace wajen matsi ciki da waje wato asalin gamsar...
Read more
YADDA AKE HADADDEN HADIN DAKAN TUKUDI, NA MATAN AURE KADAI
Husnah03 23 December 2022
  Hadadden Hadin Dakan Tukudi na Amarya da Uwargida na Matan Aure kadai Wannan dakane Wanda yake karawa mace Sha Awa sannan ya kara mata ni ...
Read more
YADDA AKE HADA SABULUN GYARAN JIKI, MAI SANYA SANTSI DA TAUSHIN FATA
Husnah03 23 December 2022
  Yanda Ake Hada Sabulun wanka Mai Sanya santsi da taushin Fata. wannan sabulune da mata suke hadawa da kansu ko kuma su saya a wajen masu h...
Read more
YADDA ZAKI GYARA JIKINKI DA LEMUN TSAMI DA MADARA
Husnah03 22 December 2022
Yadda ake gyaran jiki da madara da kuma lemon tsami. Shi wanna hadi yana qara wa jiki kyau da kuma haske idan ana yi akai akai. yadda ake yi...
Read more
YADDA AKE HADIN HADADDIYAR KWALAKCA
Husnah03 22 December 2022
  Yadda Ake hadin hadaddiyar kwalakca Kwalakca na ɗaya daga cikin abubuwan dake gyara mana jiki, sannan ya sa fatarmu ta yi kyau tare da sa ...
Read more
YADDA ZAKI YI AMFANI DA DANYEN MAN KWAKWA DON MAGANCE TUMBI DA NANKARWA
Husnah03 22 December 2022
  Yadda Zaki sarrafa Kwakwa ki fidda Man don magance Tumbi da Nankarwa. A wannan satin, za mu bijiro da amfanin man Kwakwa wajen warkar da w...
Read more
YADDA AKE HADADDEN HADIN TSUMIN KANKANA DON WANZUWAR NI'IMA
Husnah03 21 December 2022
  Yanda Ake hadadden Tsumin Kankana don wanzuwar tabbatacciyar Ni'ima ga Mace. Tabbas mace komai kyawunta idan bata da ni'imar jiki ...
Read more
WASU HANYOYI BIYAR DA ZA KI BI WAJEN GYARAN FUSKA
Husnah03 20 December 2022
  Hanyoyi biyar da za a bi don gyaran Fuska tayi kyau ⇒ Za a iya hadin ruwan lemun tsami da na zuma sannan a shafa a fuska ko jiki, domin in...
Read more
YADDA ZAKI HADA TSUMI HADIN DABINO DA NONON RAKUMI
Husnah03 15 December 2022
  Yadda Ake Hada Tsumin Amarya na Dabino da Nonon Rakumi  Wata fa'ida ce wacce ya kamata kafin na fada kowacce mace da zata ya amfani da...
Read more
KALOLIN ABINCI GUDA GOMA DA ZASU TAIMAKA WAJEN KARIN HIPS
Husnah03 13 December 2022
  Kalolin Abinci Guda goma da kan taimaka wajen bunkasa girman Hips Baya ga motsa jiki na musamman da mace da take son kugunta ya kara girma...
Read more
HANYA BIYU DA ZAKI HADA DILKA CIKIN SAUKI JIKINKI YAYI KYAU
Husnah03 13 December 2022
Yadda zakiyi hadin gyaran jiki na dilka cikin sauki a wannan lokacin na Sanyi. 1. Man Zaitun 2. Lalle 3. Kur-kur 4. Madarar ruwa (peak) Za k...
Read more
AMFANIN KUKA DA MADARA GA JIKIN MACE
Husnah03 11 December 2022
  Yadda zakiyi amfani da Garin Kuka da Madara wajen inganta ni'imar jikinki. Mai son ta kara matsewa sosai ki daka kuka ta yi laushi sos...
Read more
KO KINSAN TARIN AMFANIN KANUMFARI GA JIKINKI
Husnah03 11 December 2022
Ko kinsan tarin amfanin da Kanumfari ya keyi a jikin Mace? Yau ya kamata ki sani Kamar yanda mata ke ajiye Zuma a gida haka yanzu mata basa ...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA GANYEN GUAVA DA RUWAN ALBASA A GASHI
Husnah03 11 December 2022
  Yanda za ayi amfani da Ganyen Guava da Ruwan Albasa wajen Hana karairayewar gashi da Kara masa tsawo. A maimakon badda makudan kudade waje...
Read more
GYARAN DA YA KAMATA  MACE TAYI FARA BAYAN TA HAIHU DA SATI BIYU
Husnah03 10 December 2022
  Gyaran da ya kamata Mace ta fara bayan sati biyu da haihuwa da Wanda zata fara daga ranar da ta haihu  Abinda ya kamata kiyi bayan kin hai...
Read more
GYARAN JIKI GA UWARGIDA AMARYA KAI HAR MA DA 'YAMMATA
Husnah03 09 December 2022
  Gyaran jikin Uwargida, Amarya da 'Yanmata don samun Fata mai kyau santsi da goge gautsi. A samu ayaba da nono ko kindirmo a kwaba a wa...
Read more
SABON HADIN SABAYA GA MATAN DA ZASUYI GYARAN YAYE KO SON YIN KIBA
Husnah03 08 December 2022
  Sabuwar Hanyar hadin Sabaya ga Matan da zasu yi yaye ko Matan dake fama da Rama Dole ne duk inda mace take to ta matso kusa ta jarraba wan...
Read more
YADDA AKE HADA TSUMIN SASSAƘEN BAURE CIKIN SAUKI
Husnah03 07 December 2022
  Yadda Ake Hada Tsumin Sassaƙen ɓaure Cikin sauki Wannan tsumi tabbas yana motsa sha'awa da kara ni'ima da kashe kwayoyin cuta wann...
Read more