Main menu

Pages

YADDA AKE HADA SABULUN GYARAN JIKI, MAI SANYA SANTSI DA TAUSHIN FATA

 



Yanda Ake Hada Sabulun wanka Mai Sanya santsi da taushin Fata.

wannan sabulune da mata suke hadawa da kansu ko kuma su saya a wajen masu hadashi domin duk me amfani dashi jikinta yana laushi ya gyara mata fata saboda haka me bukatar gyaran jiki kada tabar wannan sabulun




Yanda ake hadashi 

Zaki samu sabulun salo 2 sabulun Ghana 3 sabulun dinya 4 jar dilka duk zaki hadasu waje daya kuma dama kin hada ruwan kwai (farin) da ruwan lemun tsami saiki kwaba wannan sabulun dashi zaki iya zuba detol na ruwa amma ko babushi anayi saiki samu karamar roba ki ajiyeshi ya zama shine sabulunki na wanka.


A sauƙaƙe ba kashe kudi da yawa Kuma ga biyan bukata Insha Allah.

Comments