Main menu

Pages

YADDA AKE HADADDEN HADIN DAKAN TUKUDI, NA MATAN AURE KADAI

 Hadadden Hadin Dakan Tukudi na Amarya da Uwargida na Matan Aure kadai


Wannan dakane Wanda yake karawa mace Sha Awa sannan ya kara mata ni ima tareda dandano kuma tabbas yana Mallaka domin mun gwadashi tuntuni abubuwanda akeso kisamu sune kamar haka.


Aya 

Ridi 

Sugar kadan

Kafi minannas

Dabino

Cukwi

Dan kadafi

Bita zai zai

kafi amarya 

Minanas

Geron mata

Dan kamshi

Kafi malam

Ruma fada

Nonon kurchiyaDukkansu ki dakasu waje daya kinashan Rabin cokali a nono Kofi daya ko madara peak Wannan hadin kada kibarshi yana aiki sosai Amma banda budurwa Sai matar aure.

Comments