Yadda ake hada hadadden yajin Mata Dakan 'yar gata.
Tabbas Wannan yajin yana temakawa mace wajen matsi ciki da waje wato asalin gamsarwa yanda miji zaiji cibcib bawai sama a matse ciki wayam ba.
1. Kawai kisamu bushasshen gadali (normal gadali) da busasshiyar farar albasa saiki hada da kanumfari da sassaken baure da sassaken bagaruwa da minanas kisa barkono kadan da maggi ki daka ki dinga sa wa a abinci kina ci ki
2. Shi kuma wannan minannas zaki hada da idon zakara ki dakasu ki dinga zuba garin a cikin madara peak ko nono kinasha amfanisa temakawa mace juriya wajen gamsar da oga.
Comments
Post a Comment