Main menu

Pages

YADDA RIGIMA TA DAUKI ZAFI TSAKANIN MURJAR TIKTOK DA WANI MALAMI

 Tabdi jam Rigima ta dau zafi tsakanin Murja yar tiktok da wani Shehin malam


Babbar magana! Tauraruwar Tiktok dinnan Murja Ibrahim Kunya mai tarin mabiya a shafin har Miliyan daya da doriya,rigima ta hado su ita da wani mai umarni da aiki kyakkyawa a shafin na Tiktok.
Dr Hussain din ya bayyana Murja din a matsayin wadda zata shiga wuta idan har bata dena ballagazanci da takeyi ba kamar mara mafadi a shafin,ko kuma muce rikicin gangan.
Murja din ta fito ta duddurawaa Hussain din zagi ta uwa ta uba akan Rigimar da kuma blocking dinta da yayi a shafin nasa.Don haka ya kamata ku taya wannan baiwar Allah addu'a kan Allah Ya shiryeta ta gane gaskiya ta kame kanta tasan mutuncin kanta. Allah Ya shiryar damu baki daya.

Ga video ku kalla.
Comments