Main menu

Pages

YADDA AKE HADA TSUMIN SASSAƘEN BAURE CIKIN SAUKI

 Yadda Ake Hada Tsumin Sassaƙen ɓaure Cikin sauki

Wannan tsumi tabbas yana motsa sha'awa da kara ni'ima da kashe kwayoyin cuta wanna hadine na musamman wanda idan mace tana amfani dashi zata kara samun wadatacciyar Ni'ima sannan duk yana kashe kwayoyin cutar gaban Mace. 

Abubuwan da za a hada;

(a) Sassaken 6aure

(b) Mazarkwaila

(c) Zuma

(d) Kaninfari

(e) Citta

Zaki zuba sassaken bauren cikin tukunya ki zuba ruwa da yawa sai ruwan yakusa shanyewa saiki sauke ki cire sassaken bauren saiki tace ki zuba zuma, mazarkwaila, da kanunfari gamida citta. Anason a zuba kanunfari dayawa a mayat acikin tukunyar ya kara tafasa sannan kijuye kirinka sha kofi biyu safe da yamma 

Comments