Main menu

Pages

YADDA AKE HADIN TANTABARU ('YAN SHILA) CIKIN SAUKI

 Yadda Ake hadin dahuwar Tantabaru ('yan shila) cikin sauki, hadin Uwargida da Amarya.


Hadin tantabaru me kara dankon soyayya tsakanin ma'aurata cikin sauki mace zata iya hadasu1 Za ki samu Tanbaru guda biyu

(Mace da Namiji)

2 Habbatus-Sauda (Cokali biyu)

3 Garin Raihan (Cokali hudu)

4 Ridi (Cokali uku)

5 Ya’yan Zogale (shima cokali uku)
Yadda Zaki dahuwan

Duk wadannan abubuwan ana so ki daka su su zama gari saiki ajiye bayan kin fara dafa wannan tantabarun sama sama saiki tace ruwan sannan ki zuba wannan garin saiki saka duk wani kayan hadi da kikeso sannan ki zuba ruwa kadan ki mayar kan wuta ki barshi ya dahu sosai sannan ki sauke kuma dukkansu akeso ki cinye ke kadai ki jarraba wannan koda ke amarya ce.

Comments