Main menu

Pages

HANYOYI GUDA BIYU KACAL DA ZAKI SARRAFA KABEWA, WAJEN GYARA

 Hanyoyi biyu kacal masu sauki da Zaki sarrafa kabewa wajen inganta kanki matsayin Mace.1 ki markada Kabewa da Guaba da Ayaba ki tace ki dinga shan ruwan kamar sau 3 a dare bayan kinsha ruwa yana maganin gajiya lokacin jima i sannan yana tasowa da mace sha'awa kuma yana gyara jikin mace

2 ko kuma kicire zare zaren nan ta cikin kabewa saiki jika da ruwan zafi bayan zare zaren ta jiku sosai, sai a tace  ki zuba zuma cikin cokali uku ki gaurayashi sosai sannan kisha yana karawa mace ni ima sosai.

Comments