Main menu

Pages

Latest Posts

AMFANIN KOREN GANYEN SHAYI GUDA BIYAR DA TADDA ZA A SARRAFA SHI
Husnah03 18 January 2023
  Yanda za ayi amfani da Koren Ganyen Shayi wajen magance abubuwa kusan guda biyar. Koren ganyen shayi na da amfani a jikinmu domin shansa n...
Read more
ALAMOMIN BUDADDEN GABA, DA HANYOYIN DA ZA ABI DON TSUKE SHI
  Cikakken bayanin matsalar budewar gaba, alamomin budadden gaba da yadda za ayi don tsuke shi. Yanayin halittar farji tamkar robar danƙo ce...
Read more
BAYANI AKAN FIBROID, ALAMUNSA, DA YADDA ZA A MAGANCE SHI
Husnah03 18 January 2023
  Cikakken bayani akan Fibroid, da Alamomin da akeji idan har ana dashi da yadda za a Magance shi a likitance. Menene "fibroid"? F...
Read more
YADDA ZAKI HADA SABULUN YIN TSARKI MAFI KYAU DA INGANCI
  Yanda zaki hada hadadden Sabulun yin Tsarki mafi inganci, madadin yin amfani da kowane irin sabulu. Ba kowane sabulu ne ya dace mace ta ri...
Read more
YADDA ZAKI HADA HADADDEN KUNUN RIDI, KWAKWA DA DABINO
Husnah03 17 January 2023
  Yanda Ake Hada kunun Ridi, Kwakwa da Dabino. Abubuwan da za a nema; - Ridi - Kwakwa - Dabino - Flavour - Milk - Sugar Yadda zaki hada Zaki...
Read more
YANDA ZAKIYI AMFANI DA GISHIRI BAYA GA SANYAWA A CIKIN GIRKI
Husnah03 17 January 2023
  Amfanin Gishiri, wajen yin dabarun yin wasu abubuwan a cikin gida. Gishiri yana da amfani da yawa bayan zubawa a cikin abinci, mutane da y...
Read more
YADDA AKA GUDANAR DA JANA'IZAR JARUMI KAMAL ABOKI
  Yadda Aka gudanar da Jana'izar Jarumin barkwanci Kamal Aboki a yau. Allahu Akbar Lokaci yayi babu tsayawa dole mutum ya karba kiran ma...
Read more
ABUBUWA BIYAR DA YA KAMATA A RAGE CIN SU A CIKIN ABINCI
Husnah03 17 January 2023
  Abubuwa guda biyar dake ci cikin abinci ko abinsha dake haifar da ciwon Hanta. Hanta dai wata tsokace mai matukar amfani, ta na taimakawa ...
Read more
WASU ALAMOMI GUDA 7 DA IYAYE ZASU GANE CEWA KO JARIRINSU NA TARE DA MATSALA
Husnah03 16 January 2023
  Wasu alamomi guda Bakwai (7) dake alamta cewa Jaririnku na tattare da Matsala. Sau da yawa a shafukan sada zumunta, ko kuma a rayuwa ta ya...
Read more
CIKAKKEN BAYANIN AMFANIN YIN ASUWAKI GA DAN ADAM
Husnah03 16 January 2023
  Amfani guda goma Sha biyar na yin Aswaki ga Lafiyar Dan Adam. Aswaki nada asali tun ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (S.A.W) wanda ya ...
Read more
BINCIKEN DA KIMIYYA SUKAYI AKAN AMFANIN AGWALUMA
Husnah03 16 January 2023
Binciken da Masana kimiyya sukayi akan Amfanin da Agwaluma keyi ga jikin Dan Adam. Tabbass lafiya ita ce uwarjiki kuma kowa ya kwana lafiya ...
Read more
YADDA ZAKI HADIN DA ZAI MIKI AIKI UKU, MATSI, NI'IMA DA MAGANIN INFECTION
  Uku cikin daya, hadin da zai sa ki Matse, Karin Ni'ima da Kuma Maganin infection. Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance...
Read more
HANYOYI GUDA GOMA DA ZA A DON GYARAN JIKI CIKIN SAUKI
   Hanyoyi guda goma da za abi wajen gyaran jiki call kin sauki ba tare da kashe kudade masu yawa ba. Barkanmu da sake kasancewa da ku a wan...
Read more
YADDA ZAKIYI RIGAKAFIN ZUBEWAR NONO, DA YADDA ZAI CICCIKO
  Yadda zakiyi Ri-ga-kafin Zubewar Nono, Lalacewarsa da Kuma yadda zai cicciko ya kunburo. Idan kinason kare kanki daga lalacewar nono da ji...
Read more
JERIN MATAN KANNYWOOD GUDA 15 DA SUKA AMARCE A 2022
  Jerin Matan Kannywood guda 15 da sukai aure a shekaran da ta wuce. Yau mun kawo maku irin call gaban da aka samu a masana'antar Kannyw...
Read more
MANYA - MANYAN KURAKURAN DA MA'AURATA KE TAFKAWA
  Manya - Manyan Kurakuran da Ma'aurata ke takawa ba tare da sun sani ba. Aure na iya zama abu mafi kololuwar jin dadi da walwala a rayu...
Read more
YADDA GWANDA KE DA MATUKAR AMFANI GA DUK WANDA YAKE CINTA
Husnah03 15 January 2023
Dumbin amfanin da Gwanda keyi ga duk Wanda ya lazumci shanta Akai akai. Gwanda wata dan itaciya ce daga jerin ‘ya’yan itace da ganinsu ma ya...
Read more
MATAKAI GUDA 7 DA MACEN DAKE SON SAMUN CIKI ZATA BI
Husnah03 15 January 2023
  Wasu matakai har guda Bakwai da Macen dake son samun juna biyu zata bi idan Allah Ya so. Shawara mafi muhimmanci ga mace da ke son daukar ...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR URIC ACID DAKE HADDASA GOUT
Husnah03 14 January 2023
  Yadda za a Magance Matsalar Uric Acid dake Sanya ciwon gabobi da gwiwa. Masu tambayar menene uric acid, wani sinadari ne da ake samu a cik...
Read more
ABUBUWA GUDA 18 DA ANGWAYE YA KAMATA SU SANI
  Sako Zuwa Ga Sabbin Angwaye da ma wadanda suka dade a cikin Auren. 1. Ka sani aure ibadane a cikin dukkan  ibada da ruyawar akwai jarrabaw...
Read more