Main menu

Pages

YADDA ZAKI HADA HADADDEN KUNUN RIDI, KWAKWA DA DABINO

 Yanda Ake Hada kunun Ridi, Kwakwa da Dabino.


Abubuwan da za a nema;

- Ridi

- Kwakwa

- Dabino

- Flavour

- Milk

- SugarYadda zaki hada

Zaki sami ridinki ki surfa ki wanke dusar ta fita tas seki sa a blender ki yanka kwakwar ki kanana ki zuba kisa dabino bayan kin jika yayi laushi seki blend nasu yayi laushi seki kara ruwa ki tace ki kawo milk,sugar da flavour kisa seki sa a freedge yai sanyi uhmmmmm yana karawa mace. Kema dajin wannan hadin kinsan dai riba biyu ne.


Comments