Yadda zakiyi Ri-ga-kafin Zubewar Nono, Lalacewarsa da Kuma yadda zai cicciko ya kunburo.
Idan kinason kare kanki daga lalacewar nono da jiki. To je samo ciyawarnan da ake kira kan barawo. Kishanyata ta bushe sai ki daketa lukwi.
Za arinka diban karamin cokali anasha da nono ko madara safe da dare. Wannan yana hana nono faduwa inma ya fadin to yana dagowa acikin dan lokaci insha Allah.
Inko karin girma ne to kisamu plantain, Wato ayabar da ake soyawa.Sai ayanyankata ta bushe kana adaketa tazama gari lukwi .
Sannan kuma asamo Aya da Gyada a markade su Sai atace ruwan asa Madara kana arinka diban wannan Garin plantain din ana barbadawa aciki anasha sau biyu safe da kuma dare.
Har na tsawon sati biyu.
To Insha Allah nonon naki Zai taso ya kunburo ya ciko Kamar yadda ake so Insha Allah.
Comments
Post a Comment