Main menu

Pages

YADDA AKA GUDANAR DA JANA'IZAR JARUMI KAMAL ABOKI

 Yadda Aka gudanar da Jana'izar Jarumin barkwanci Kamal Aboki a yau.

Allahu Akbar Lokaci yayi babu tsayawa dole mutum ya karba kiran mahalicinsa a yau din nan aka gudanar da jana’izar Shahararren dan wasan barkwaci Kamal aboki da jiya su kayi hatsari a mota.
Kamal aboki matashin jarumi ne da yayi fice wajen wasan barkwanci da ake arewacin Nigeriya inda yayi suna sosai wanda yaron yana da hikima da azanci da fara’a.
Mutane da yawa sun halarci jana’izar wannan matashin yaron da a kayi a yau inda dubban mutane da abokan sana’arsa suka hallara a wajen.
Muna yiwa wannan matashi kyawawan zato domin irin yadda yayi zama da mutane Allah ya jikansa yayi masa rahama amen, ga bidiyon yadda akayi sallah har ya zuwa gidansa na gaskiya nan kasa sai ku kalla.
Comments