Main menu

Pages

YADDA ZAKI HADIN DA ZAI MIKI AIKI UKU, MATSI, NI'IMA DA MAGANIN INFECTION

 



Uku cikin daya, hadin da zai sa ki Matse, Karin Ni'ima da Kuma Maganin infection.

Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace Ni'ima sannan kuma yana matse mace sosai ta koma kamar budurwa.




 

Yadda za ayi shine;

Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace ta rika tsugunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.


Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.


Insha Allahu za’aga abin mamaki sosai

Comments