Main menu

Pages

Labaran Kannywood

JARUMA MARYAM BOOTH TA KUSA AMARCEWA DA ANGONTA JARUMI UZEE
Husnah03 19 November 2022
  Jaruma Maryam Booth na Shirin Amarcewa da Angonta Jarumi Usman Uzee A yau mun kawo maku wani labari game da Maryam Booth, inda ake tunanin...
Read more
ALI ARTWORK YASHA DUKA A ASIBITI SABODA MATARSA DA ZA AYIWA AIKI
Husnah03 15 November 2022
  An lakaɗawa maɗagwal dukan tsiya saboda rashin saka hannu ayiwa matarsa aiki. “Shahararren ɗan wasan barkwancin nan mai suna Ali Artwok, w...
Read more
ALHMDLILLH YANDA DAURIN AURE RUKAYYA DAWAYYA DA AFAKALLAH YA KASANCE
Husnah03 05 November 2022
  Alhmdlillh Allah Ya yadda, an daura auren Rukayya Dawayya da Isma'il Afakallah. Abin da aka dade ana Jira ya tabbata, burin Rukayya Da...
Read more
JARUMI DAUSHE, ZAI YU WUFF DA JARUMA ZARAH DIAMOND
Husnah03 04 November 2022
  Jarumi Daushe zai yi wuff da Jaruma Zarat Diamond. A yau mun leka cikin Kannywood inda muka ci karo da wadannan hotuna na pre - wedding na...
Read more
AN CAFKE AMAL UMAR AKAN ZARGIN KASHE MU RABA DA KUDIN DAMFARA
Husnah03 04 November 2022
  An cafke Jaruma Amal Umar akan ciin Miliyoyin kudin damfarar da saurayinta ya kawo mata. Jarumar Kannywood Amal Umar ta nemi Kotu ta hana ...
Read more
DALILIN DA YASA IBRAHIM BIRNIWA YA DAINA RUBUTA SHIRIN LABARINA
Husnah03 01 November 2022
  Dalilin da ya sa na daina rubuta fim ɗin Labarina - Ibrahim Birniwa An fara haska fim ɗin Labarina a watan Yulin 2020, wanda kamfanin Sa...
Read more
TALLATA KAMFANIN CACA DA JARUMIN IZZAR SO YAYI YA JANYO CECE - KUCE
  Jarumin Izzar So ya shiga bakin Duniya saboda tallata kamfanin caca Shi kuma Jarumin Izzar So wato Lawan Ahmad, wallafa wata video yayi Ma...
Read more
'YAN KANNYWOOD SUN SHA RUWAN MILIYOYIN KUDI DAGA BOLA AHMAD TUNUBU
  Yadda Tunubu yayi was 'yan Kannywood ruwan Nairori da gudummuwar Miliyoyin kudi Kano – Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugaba...
Read more
A FIRA DA ADO GWANJA YACE DAGA GIDANSU AKE KAI MA SARKIN KANO SHAYI
  Daga Bakin Mai ita tare da Ado Gwanja, yace daga gidansu ake Kai ma Sarki shayi Yau mun kawo maku wata tattaunawa da akayi da Ado Gwanja i...
Read more
YADDA TA KAYA TSAKANIN ALI NUHU DA HANNATU BASHIR A KOTU.
  Yadda ta kasance tsakanin Ali Nuhu da Hannatu Bashir a kotu Kamar yadda mukaji Jarumi Ali Nuhu ya Kai karar Hannatu Bashir Kara a wata kot...
Read more
ASHE NAFISA ABDULLAHI TAFI SARKIN WAKA KUDI,KAWAI BATA NUNAWA NE
  Wayafi kudi tsakanin Sarkin Waka da Nafisa Abdullahi, hanyar da kowane ke samun kudi. Ana ta taqara tsakanin Sarkin Waka da Nafisa Abdulla...
Read more
ALI NUHU YA MAKA HANNATU BASHIR KOTU AKAN CI MASA ZARAFI
  Ali Nuhu ya Maka Hannatu Bashir Kara kotu saboda ci masa zarafi da tayi. Shahararren Jarumin nan wato Ali Nuhu, ya Kai karar Jaruma Kuma p...
Read more
YADDA RAHAMA SADAU TA RUFE IDO TA CACCAKI MASU TACE FILM
  Tofa! Yanda Rahama Sadau to caccaki masu tace film din Kannywood akan korar da sukai ma Safara'u (Safa) Fitacciyar jarumar fim Rahama ...
Read more
YANDA TA KASANCE A FIRAN HADIZA GABON DA S. BOSHO
  Yanda ta kasance a wata fira da Hadiza Gabon tayi da Sulaiman Bosho. A yau mun kawo maku wata tattaunawa da Hadiza Gabon tayi da Sulaiman ...
Read more
FIRA DA KARIMA IZZAR SO, DA YADDA TA FARA FITOWA A  FILM
  Cikakkiyar firan da Kareema Izzar So da yadda ta fara fitowa Film. A yau mun kawo maku firan da BBC tayi tare da Khadeeja Yola da akafi sa...
Read more
ANA DAB DA SHAN SHAGALIN BIKIN RUKAYYA DAWAYYA DA AFAKALLAH
  Masha Allah, ana dab da Shan shagalin bikin Rukayya Dawayya da Isma'il Afakallah. Masha Allah, Alhmdlillh Rukayya Dawayya na kan shiry...
Read more
RAHAMA SADAU DA MANSURA ISA NA RIGIMA AKAN YAKIN NEMAN ZABEN TINUBU
  Rigima ta kaure tsakanin Rahama Sadau da Mansura Isa akan yakin Neman zaben Tinubu. Cacar baki ta kaure tsakanin Rahama Sadau da Masurah I...
Read more
TSOHUWAR JARUMAR FILM KUMA TSOHUWAR MATAR A ZANGO TAYI AURE.
  Tsohuwar Jaruma, Kuma Tsohuwar matar Adam Zango tayi auren sirri. Majiyarmu ta samu labari daga shafin hausamini inda sunka ruwaito wannan...
Read more
ALKHAIRIN DA SARKIN WAKA NAZIR YAYI NA KAMA DUK WANDA YA SAKE ZAGINSA
Husnah03 29 September 2022
  Sarkin Waka Naziru ya yi alkwarin daure duk Wanda ya Kara zaginsa. Ajiya sarkin waka ya wallafa wani video yana rokon mabiyansa da wallafa...
Read more
T.Y SHA'ABAN YAYI BAYANIN KALUBALEN DA YA SHIGA KAFIN ASA SHI FILM
Husnah03 29 September 2022
  T.Y Sha'aban yayi cikakken bayanin irin kalubalen da ya fuskanta KAFIN shigar shi film. Shahararren Jarumin nan wato TY Sha,'aban ...
Read more