Main menu

Pages

YADDA TA KAYA TSAKANIN ALI NUHU DA HANNATU BASHIR A KOTU.

 Yadda ta kasance tsakanin Ali Nuhu da Hannatu Bashir a kotu

Kamar yadda mukaji Jarumi Ali Nuhu ya Kai karar Hannatu Bashir Kara a wata kotu, bisa zargin ci mass zarafi da yace tayi.
To an zauna wannan shari'a a ranar talatar da ta gabata, inda lauyoyin wanda ake kara da wadda ake kara suka bayyana a kotun suka Kuma nemi kotu da ta basu dama suje su sasanta kansu.
Inda kotun taki yadda da hakan tace dole wadda ake kara wato Hannatu Bashir sai ta bayyana a kotu.Ga Karin bayanin yadda taka sance nan cikin wannan Video.


Comments