Main menu

Pages

GARGADIN DA MALAM YAYI GA MASU YADA HOTON AMARYARSA

 Sheikh Aminu Daurawa yayi gargadi da Jan kunne ga masu yada hoton Amaryarsa

Fitaccen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ibrahim Daurawa ya gargaɗi masu yaɗa hotunan hafizar amaryarsa da zai aura a kafafen sada zumunta.

A zantawarsa da Freedom Radio da yammacin yau Laraba, Malam Daurawa ya ce dama haka ya kamata attajirai da malamai su riƙa aure waɗanda suka nuna bajinta a Alkur'ani mai girma.

Don haka duk wanda yasan ya yada hoton Amaryar Malam a media mara hijab to yayi maza ya goge domin Amaryar kanta Tasha kuka tayi takaicin wannan abu

Ga video Malam nan inda yayi Jan kunne da gargadi a kan Matarsa.

Comments