Main menu

Pages

A FIRA DA ADO GWANJA YACE DAGA GIDANSU AKE KAI MA SARKIN KANO SHAYI

 Daga Bakin Mai ita tare da Ado Gwanja, yace daga gidansu ake Kai ma Sarki shayi

Yau mun kawo maku wata tattaunawa da akayi da Ado Gwanja inda ya amsa tambayoyin da akai masa a BBC, duk da dai firan ta dan dade to Amma akwai Jan hankali a cikin maganganunsaA cikin firan ne Kuma kuma yayi bayanin cewa su sana'ar gidansu shine shayi Kuma saboda shaharan da babansu yayi a kan wannan sana'a har gidan sarkin suke kaiwa, ma'ana satki baya Shan shayin kowa sai na gidansu Ado Gwanja. Kar na jaku da nisa.


Ku Kalli video kuga yadda Tattaunawar tasu ta kasance.Comments