Main menu

Pages

ALI NUHU YA MAKA HANNATU BASHIR KOTU AKAN CI MASA ZARAFI

 
Ali Nuhu ya Maka Hannatu Bashir Kara kotu saboda ci masa zarafi da tayi.

Shahararren Jarumin nan wato Ali Nuhu, ya Kai karar Jaruma Kuma producer Hannatu Bashir Kara a kotu saboda taci masa zarafi a Wani text da ta tura mashi a wayarsa.

Rigimar ta faru ne dalilin Saba alkawari da yayi ma ita Hannatu Bashir din akan Wani film dinta inda shi Kuma Ali Nuhu ya Saba alkawari yaki Zuwa wajen daukar wannan shiri na Hannatu Bashir.
Don Jin cikakken bayanin abinda ya faru sai ku biyomu a wannan video don Jin yadda abin ya faru.

Comments