Main menu

Pages

ANA DAB DA SHAN SHAGALIN BIKIN RUKAYYA DAWAYYA DA AFAKALLAH

 Masha Allah, ana dab da Shan shagalin bikin Rukayya Dawayya da Isma'il Afakallah.

Masha Allah, Alhmdlillh Rukayya Dawayya na kan shirye shiryen auren ta da angonta Isma'il Afakallah Mai tace finanan Hausa.

Yadda labari yazo ance wannan soyayya tasu ta dade, wanda duk Wani dan Kannywood yasan da Wannan soyayya ta Afakallah da Dawayya.Inda a yanzu suke kokarin yin sure nan ba da dadewa ba, duk da dai ance ba za ayi Wani taro ba, auren kawai za a daura.Don Jin cikakken bayanin ku Kalli Wannan videon.

Comments