Main menu

Pages

ALHMDLILLH YANDA DAURIN AURE RUKAYYA DAWAYYA DA AFAKALLAH YA KASANCE

 Alhmdlillh Allah Ya yadda, an daura auren Rukayya Dawayya da Isma'il Afakallah.


Abin da aka dade ana Jira ya tabbata, burin Rukayya Dawayya da Isma'il Afakallah ya cika an daura aure a jiya Juma'a.
Kamar yadda kowa ya sani wannan Biki an dade ana yayata kasancewarsa sai a jiya Allah Ya cika masu burinsu. Allah Ya basu zaman Lafiya da fahimtar juna.


Ga yadda a shagalin bikin ya kasance a videoComments