Main menu

Pages

YANDA YA KAMATA ACE KIN TATTALA NI'IMAR LABBANKI (LIPS)

 



Yanda ya kamata ki tattalin Ni'imar lebban bakinki (Lips)

Amatsayinki na .ace isassa ko ince kasaitacciya yana da kyau duk Wanda ya kalli lips dinki ya tabbatar kedin macece me aji.

Bawai a kalli lips dinki aganshi duk ya bushe fata ta taso tayi kabe-kabe ba.




Waishin kinsan ta fatar lips dinki xa'a iya gane ko kewacece acikin Jerin isassun mata, ta lips dinki xa'a fahimci kedin cikakkiyar macece me tattare da wani bayayyen sirrin dake bayyane asaman lips dinki. Ko kinsan masana sunbayyana ana iya gane ni'imar ki ta matantaka ta hanyar duban yadda kikabawa lips dinki kulawa?





Kidinga kula da lips dinki sosai domin  yana daya daga cikin abubuwan dake jawo hankalin oga xuwa gareki, kinga kuwa idan kika barshi ya bushe shikansa baxayyi sha'awar dosarsuba Dan yana iya kukkuje nasa leben, matukar hakan tafaru kinfita daga jerin isassun Mata.




Don haka sai a kula wajen shafa ma lips duk Wani ingantaccen man lebe da kan sashi yayi taushi santsi da Kuma sheki.

Comments