Main menu

Pages

YANDA AKE HADIN MAGANIN CIWON CIKIN BAYAN HAIHUWA

 Yanda za a Magance ciwon cikin bayan haihuwa.

Ciwon cikin da wasu matan sukeyi bayan haihuwa, ciwone dayake matukar takurawa matan dake fama dawannan matsalar.

Ciwone dayakan takura matuka domin dai wasu matan har suma sukeyi, yayinda wasu kangagara koda xama.
Mafiya yawa daga maganganun da suke fitowa suna nunine kan cewa ciwon cikin mai al'ada dana mai haihuwa basajin magani saidai sukan lafa......wasu kam idan aka dace saikaga yabari.

1- Habbatussauda, Man da garin.

2- Man shanu.

3- Zuma

A hadesu wuri daya duka sai asha.Ko kuma a hada wannan

1- Garin-habbatussauda.

2- Furen albabunaj.

 A tafasa sai a sha.

 Shi Kuma wannan za a jika Manda, da ruwan xafi saitasha daxafi yadda baxai konataba.

Sai Kuma Peldin da coca - cola, idan aka Sha Peldin da coka cola Insha Allah za a samu sauki.Comments