Main menu

Pages

TALLATA KAMFANIN CACA DA JARUMIN IZZAR SO YAYI YA JANYO CECE - KUCE

 Jarumin Izzar So ya shiga bakin Duniya saboda tallata kamfanin caca


Shi kuma Jarumin Izzar So wato Lawan Ahmad, wallafa wata video yayi Mai dauke da Wani kamfanin caca a shafinsa na Instagram inda yake nuna yadda mabiyansa zasu shiga suyi register da wannan kamfani.
Hakan da yayi kuwa yasa mutane sukayi masa caa da surutu kowa da irin comment din da yake masa.


Don ganin yadda wannan abu ya faru ku shiga wannan video dake kasa.Comments