Main menu

Pages

YANDA TA KASANCE A FIRAN HADIZA GABON DA S. BOSHO

 Yanda ta kasance a wata fira da Hadiza Gabon tayi da Sulaiman Bosho.

A yau mun kawo maku wata tattaunawa da Hadiza Gabon tayi da Sulaiman Bosho akan abubuwa da dama. Da farko ta tambayeshi ne akan cigab da aka samu akan kayan aiki na da da Kuma yanzu.


Sai Kuma dangane da batancin da ake yi masu, su 'yan film akan cewa me yake gani akan wannan abu da sauran Tattaunawar da zan Dora maku video sai ku kalla. Amma fa zaku Sha dariya.Comments