Main menu

Pages

ASHE NAFISA ABDULLAHI TAFI SARKIN WAKA KUDI,KAWAI BATA NUNAWA NE

 Wayafi kudi tsakanin Sarkin Waka da Nafisa Abdullahi, hanyar da kowane ke samun kudi.Ana ta taqara tsakanin Sarkin Waka da Nafisa Abdullahi Waye yafi kudi da gidaje da hawa manyan motoci.


Wasu suna ganin Nafisa Abdullahi tafi Nazir kudi shi kawai nashi sun fito Fili ne, sannan Kuma ita ta iya takunta don ba a gane ma tana da makudan kudaden da suka Kai na Sarkin Waka Naziru.

To ga Wani video Mai dauke da takaitaccen bayani akan dukiyar kowane da qiyasin mliyoyin dalolin anurka da kowane ya mallaka.
Inda anan ne zaku yanke hukuncin Wanda yafi kudi da Kuma hanyar da kowane su yake samun kudi.Anyi ittifaqin cewa Nafisa Abdullahi da Nazir Sarki Waka sune billionaires na masana'antar Kannywood.

Ga video a kasa ku kalla.Comments