Main menu

Pages

TARIN ALQAWURRAN DA 'YAN PI NETWORK (PIONEERS) SUKAI MA SHAIKH DAURAWA

 


Tarin Alqawurra na Miliyoyin kudi da 'Yan pi network sukai ma Shaikh Aminu Daurawa.


To kamar yadda kusan kowa ya sani ne cewa akwai wasu kudi na internet da wasu da yawanmu suka siya ko ince suka haqo wato mining, inda Ake ta zuzuta tarin kudin da wannan pi zai yi idan har ya fashe.


To su dai wadannan pioneers sun dauki guru na Duniya sun dora akan wannan pi Jira kawai suke ta fashe su zama hamshakan masu kudi. Wanda hakan yasa sukai ma Sheikh Daurawa alkawurran na manya manyan kudi don su tabbatar Mai da cewa har kar pi dagaske ne. Ba kamar yadda yake zato ba.

Ki saurari wadannan Alqawurra daga Bakin Malam din, wato sheikh Daurawa.Comments