Main menu

Pages

Kiwon lafiya

AMFANIN ZAITUL LAWZ (ALMOND OIL) GUDA GOMA GA LAFIYAR JIKI
Husnah03 13 January 2023
  Amfanin Zaitul Lawz (Almond oil) guda goma a jikin Dan Adam. Zaitul Lawz (almond oil) yana da amfani mai yawa ga jikin 'Dan Adam. Yana...
Read more
YADDA ZA A HADA SHAYIN TAZARGADE DA KANUMFARI
Husnah03 13 January 2023
  Ko kunsan Amfanin Shan Shayin Tazargade da Kanumfari, Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana. Shekaru da dama ana amfani da Tazar...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE MATSALAR FURFURA DAKE FITOWA AKAN YARA KO MATASA
Husnah03 13 January 2023
Matsalar dake haifar da fitowar Furfura ga wadanda ba tsoffi ba, da yadda za a Magance Matsalar. A shekarun da suka gabata tsofaffi ne ake d...
Read more
YADDA ZA AYI AMFANI DA MAN KWAKWA WAJEN GYARAN JIKI
Husnah03 12 January 2023
  Abubuwa guda shida da za a Magance su da Man Kwakwa. Assalamu alaikum, Uwargida tare da fata ana lafiya. Ya kamata mace ta kasance cikin g...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR RASHIN KUZARI GA MACE KO NAMIJI
Husnah03 12 January 2023
  Yadda za a Magance Matsalar rashin Kuzari ha Mace ko Namiji cikin sauki Insha Allah.  Ina mata da maza wadanda  kuzari bai ishe suba sanna...
Read more
AMFANIN RIDI GA LAFIYAR MACE DA YADDA YA KAMATA TA SARRAFA SHI
Husnah03 12 January 2023
  Amfani Ridi ga Lafiyar Mace da yadda ya kamata tayi amfani dashi. Ba abunda ke gyara jiki naci in ba kayan itaceba fruit saikuma cin danye...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE TSAWAITA NAQUDA GA MACE MAI CIKI
Husnah03 11 January 2023
Abubuwan da Mai Juna biyu ya kamata tayi lokacin da cikin ya tsufa don don magance tsawon naquda. Tabbas mata da yawa sukan sha wahala sosai...
Read more
LOKUTA BIYAR DA YA KAMATA A KIYAYE SHAN RUWA A LOKACIN
Husnah03 11 January 2023
  Lokutta guda biyar da ya kamata ka kiyaye Shan ruwa a dai dai lokacin, don samun inganta Lafiyar jiki. 1. Gab da kafin kaci abinci karka s...
Read more
ABUBUWAN DAKE HANA WASU MATAN SAMUN CIKI KO YAWAITA 'BARI
Husnah03 09 January 2023
  Abubuwan dake hana wasu Matan samun ciki ko Kuma yawaita yin 'Bari Wasu abubuwan da suke hana mace daukar ciki, kuma galibinsu suna da...
Read more
YADDA ZA AYI AMFANI DA GANYEN RUNHU DON TSAIDA ZUBAR JINI
Husnah03 08 January 2023
  Yadda Ake Amfani Da Ganyan Runhu Don Tsaida Yawan Zuban Jinin Yar uwa zuban jinin lokacin haila ko yana yawan zuba ko kuma wani lokaci yan...
Read more
YADDA ZA A HADA MAGANIN CIWON HAKIN WUYA
Husnah03 08 January 2023
  Yadda za a hada Maganin ciwon Hakin wuya/ Dan wuya, ga masu fama da wannan ciwon. Bayan ancirewa mutum hakin wuya  yakan sake tsirowa, amm...
Read more
ABUBUWAN DA AKESO MATA MASU CIKI SU DINGA AMFANI DA SU
Husnah03 08 January 2023
Abubuwan da akeso Mata masu ciki su dinga amfani dasu domin inganta Lafiyar su da ta Dan dake ciki. Anaso mata masu ciki surika amfani da Al...
Read more
DALILAN DA KESA MATSALAR TABIN HANKALIN KE TASHI CIKIN SANYI
Husnah03 08 January 2023
  Mecece alaƙar da ke tsakanin sanyi da lafiyar ƙwaƙalwa? Da dalilin yawan Tashin matsalar lokacin sanyi. "Babu wata cikakkiyar alaƙa d...
Read more
ILLOLIN KWANA DA GARWASHI KO RUSHI A CIKIN DAKI LOKACIN SANYI
Husnah03 07 January 2023
  Illolin da kwana da garwashi a lokacin sanyi ke haifarwa, ga Lafiya da jikin Mutum A yayin da ake ƙara shiga sanyi, masana a fannin lafiya...
Read more
ILLAR CIRE MA JARIRI HAKIN - WUYA KO DAN - WUYA, A LIKITANCE
Husnah03 07 January 2023
  Illar cire 'yar - wuya/ Hakin - Wuya ga Jariri da matsaloli shida da hakan ke haifarwa Jinjiri. Al'adar cire 'yar-wuya ga jari...
Read more
WANI HADIN MAGANIN ZAZZABI DA ZA A HADA CIKIN SAUKI
Husnah03 06 January 2023
  Yadda za ayi Maganin Zazzabi cikin sauki. Wani hadin Maganin Zazzabi kashi na 3. Naga mutane nata fama da masassara a wannan lokaci saboda...
Read more
ABUBUWA GUDA BAKWAI (7) DAKE JANYO NANKARWA A JIKI,
Husnah03 06 January 2023
Abubuwan dake janyo nankarwar jiki, da yadda za a magancesu su bace bat Nankarwa wasu  layukane marasa kyau gani da suke fitowa a jikin dan ...
Read more
YADDA ZA A HADA INGANTACCEN MAGANIN SANYI
Husnah03 05 January 2023
  Yadda za a hada Maganin infection Mai inganci da ke wanko duk wata cuta dake cikin jiki. Wannan hadi cikin ikon Allah yana magance Matsala...
Read more
HANYOYI GUDA SHA TAKWAS DA ZA ABI WAJEN SARRAFA ZOGALE
Husnah03 04 January 2023
  Hanyoyi guda Sha takwas da za abi wajen sarrafa Zogale da Maganin da yake 1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin magani...
Read more
YADDA ITACIYAR SANYA KE AMFANI WAJEN MAGANCE CUTUKAN MARA DA MAHAIFA
Husnah03 03 January 2023
  Amfanin bishiyar Sanya wajen magance matsalolin Toshewar Mahaifa, wanke Mara da daidaita jinin Al'adah. Za'a iya amfani da itaciya...
Read more