Main menu

Pages

YADDA ZA A HADA SHAYIN TAZARGADE DA KANUMFARI

 Ko kunsan Amfanin Shan Shayin Tazargade da Kanumfari,

Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana.


Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen magance manyan cutukan da suke damun Al'umma saboda tana da sindarai wadan da suke kace cutuka da dama a jikin mutum cikin kankanin lokaci.
Kadan daga amfanin shayin Tazargade da kaninfari.

1. Magance ciwon kai 

2. Magance zazzabin maleria 

3. Magance bacin ciki 

4. Magance zafin zuciya. 

5. Magance infection 

6. Magance raunin mazakuta.

7. Karfafa garkuwar jiki.

Da sauran su.Yadda za a hada shayin shine.

Zaka samo garin Tazargade teaspoon daya kaninfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa,zaa iya saka sukari kadan ko zuma a ciki.

A rana 2 a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 insha Allah.


WALLAHU A'ALAM

Comments