Main menu

Pages

Kiwon lafiya

AMFANIN MAN KWAKWA GUDA BAKWAI, WAJEN GYARAN JIKI DSS
Husnah03 03 January 2023
  Amfanin Man Kwakwa guda Bakwai, wajen gyaran jiki, Gashi da sauran abubuwa Man kwakwa ya na da amfani wajen inganta lafiyar fata, gashi, r...
Read more
AMFANIN YAWAITA SHAN ISASSHEN RUWA GA JIKIN MACE
Husnah03 02 January 2023
  Amfanin yawaita Shan ruwa ga jikin Mace da illar da rashin Shan isasshen Ruwa ke haifarwa Shan ruwa isasshe yana gyara al'auran mace. ...
Read more
YADDA ZA AYI AMFANI DA MAGANIN GARGAJIYA WAJEN TSARIN IYALI
Husnah03 02 January 2023
  Yadda za ayi Tsarin Iyali da magungunan Gargajiya Ana amfani da 'ya'yan zurman wanda ake Kira Buzurul karua. A harshen larabci  Do...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE DAUKEWAR AL'ADAH GA MACEN DA LKCIN HKAN BAI BA
Husnah03 02 January 2023
  Yadda za a Magance Matsalar daukewar Al'adah ga Macen da lokacinta bai Kai ya dauke ba. Za'a samo shammar,da girfat,da kuma tazarg...
Read more
AMFANIN DA GYADA KE DASHI GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 01 January 2023
  Amfanin Gyara guda goma da ba Kowa yasansu ba 1. Gyada na kare mutum daga kamuwa daga cutar bugawan zuciya. 2. Gyada na dauke da sinadarin...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR IN - INA DA NAUYIN MAGANA no
Husnah03 01 January 2023
  Abubuwan da za a hada domin magance, matsalar in- Ina da Kuma nauyin magana  Kamar yadda yazo acikin littafin mai suna Dubbun - wailajunbi...
Read more
YADDA ZA AYI HADIN NONON RAKUMI DA DABINO KWAKWA DSS
Husnah03 01 January 2023
Yadda za ayi hadin Nonon Rakumi don samun Ni'ima ga Mata da Maza da magance wasu matsalolin. Wannan hadin yana taimakawa ga mata gaya da...
Read more
HANYOYI GUDA 10 DA ZA ABI DON MAGANCE CIWON KAI KOWANE IRI
Husnah03 31 December 2022
  Hanyoyi goma da za abi wajen magance ciwon Kai kowane iri ne Insha Allah. Ciwon kai yana daga cikin ciwuka irin na yau-da-kullun wadanda s...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE AMOSANIN KAI, BAKI DA NA IDO GA MATA DA MAZA
Husnah03 30 December 2022
  Yadda za a Magance Amosanin Kai, na Baki da na Ido ga Mace ko Namiji. Abinda Ake nufi da Amodari ko Amosani; Shine mutum ya dinga jin kaik...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE CUTAR FATA (ALBAHAQ) CIKIN SAUKI
Husnah03 29 December 2022
  Yadda za a Magance cututtukan Fata da Ake cewa Albahaq, daga Likitocin Musulunci ALBAHAQ Ana kiran wannan nau'in matsala na cutar fata...
Read more
FA'IDODIN CIN DABINO GA MAI CIKI DA KUMA CINSA BAYAN HAIHUWA
Husnah03 29 December 2022
  Faidar cin dabino ga mace mai ciki,da kuma wadda ta haihu Kamar yadda  Abdul laɗif Ashur ya ambata acikin littafin Attadawi Bilaashab Daga...
Read more
YADDA ZA A KARFAFA KAIFIN KWAKWALWA BASIRA DA FAHIMTA
Husnah03 29 December 2022
  Hanyoyin Karfafa Hasken Kwakwalwa da Karin Fahimta da magungunan Musulunci da abinci. Zamu kawo wasu hanyoyi daban daban, Kamar yadda muka...
Read more
YADDA AKE HADA GARIN CITTA DA NA KURKUM A RUWA DON MAGANCE CUTUKA
Husnah03 28 December 2022
  Yadda Garin kurkum da na Citta suke Maganin kusan cututtuka 20  Eh, ana samun rabin cokali na ko wanne iri a kasuwa, tare da rabin cokali ...
Read more
MANYAN ALAMOMI 6 DA ZAKI GANE KO KAMBUN BAKA YA KAMA YARONKI
Husnah03 28 December 2022
Manyan Alamomi masu karfi dake nuna cewa yaronki yakamu da kammun baka!  —Yawan kuka batare da wani dalili na rashin lafiya ba.  —Yawan zafi...
Read more
HANYOYI BIYU DA ZA ABI DON KAYYADE IYALI BA TARE DA MATSALA BA
Husnah03 28 December 2022
  Hanyoyi biyu da za ayi tsarin Iyali (Planning) ba tare da Shan Wani magani ba balle matsala ta biyo baya. Wadansu matan suna samun kansu c...
Read more
YADDA SANYA WUTAR DAKI KO RUSHI KE ILLATA MUTANE
Husnah03 28 December 2022
  Yadda Sanya Wuta Ko Rushi a daki ke Illa tare da kashe rayuka a lokacin sanyi. A wannan lokaci da sanyi ke ƙara kankama, a kiyaye da shiga...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE MATSALAR CIWON IDO KOWANE IRI INSHA ALLAH
Husnah03 27 December 2022
  Yadda za a Magance ciwon Ido kowane iri Insha Allah cikin sauki Alhamdulillah Rabbil Alameen. Kamar yadda 'yan uwa suke yawan tambaya ...
Read more
MUHIMMAN ABUBUWA GUDA BIYAR GAME DA TAFARNUWA
Husnah03 27 December 2022
  Muhimman abubuwa guda biyar game da tafarnuwa da ya kamata ku sani. Tafarnuwa ta yi fice a yawancin dakunan girkinmu, ta kuma yi fice ta f...
Read more
BINCIKE: ILLOLIN DA ZOGALE KE YIWA MACE MAI JUNA BIYU
Husnah03 27 December 2022
  Bincike: Cin zogale ga mata masu ciki na da matukar illa ga jariran cikinsu  - Ba bakon abu bane idan aka sanar da mai karatu cewa zogale ...
Read more
YADDA ZA AYI AMFANI DA SASSAƘEN KANYA WAJEN MAGANCE CUTUKA
Husnah03 26 December 2022
  Yadda Ake amfani da Sassaken Kanya wajen magance cutuka masu yawa. Malaman tarihi suka Ce an yi ruwan dufana babu abinda ruwan bai halakar...
Read more